
Wadannan hotunan sun bayyana a shafukan sada zumunta inda rahotanni suka bayyana cewa yaro ne dan shekaru 14 da ya dirkawa budurwarshi wadda ta girmeshi da shekara 1 ciki.
Rahoton yace mahaifin yarinyar yaga ba zai iya hakura ba shine ya bukaci a daura musu aure kawai.
Lamarin ya farune a kasar Inyamurai kamar yanda rahoto ya nuna.
Kuma da dama sun yi ta bayyana mabanbanta ra'ayoyi akai.

Post a Comment
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.