Gombe State University announced on July 21, 2018 as a day to conduct the Aptitude Test for students who won the award of 160 points in Jamb, and put the University in the 1st Choice of them. Also th…
Gombe State University announced on July 21, 2018 as a day to conduct the Aptitude Test for students who won the award of 160 points in Jamb, and put the University in the 1st Choice of them. Also th…
The Nigerian University of Maiduguri on Thursday announced the 16th of July, 2018 (12:00 am, midnight) as a closing date for the portal to be registered. Post Utme, Dan is inviting any student who …
BAYERO UNIVERSITY KANO Hukumar gudanarwa ta Jami'ar Bayero dake kano Suna Sanar da duk dalibinda ya nemi Jami'ar a 1st Choice kuma yaci makin da baiyi kasa da abunda Faculty dinshi yake nema ba to yaj…
Bayyanar Inyass A Wurare Karama Ce Ta Waliyyai — Sheik Dahiru Bauchi__________¥_________*Fitaccen malamin addinin Musuluncin nan, Sheikh Dahiru Bauchi, wanda shi ne "Halifan" Shekh Ibrahim Nyass, kuma…
DIWANI Ci gaba daga inda muka tsaya baiti na 3-4 Shehu_yace :3-"Usajilu fihil wurqa laili wa jiratiniyamun wa jafni kalmazanibi magrama. 4-Unazzimu durral lafzi fi zikri wasfihiwa ahsin biwasfil badri…
DIWANI_Shehu ya ce: 1- Abal_Qalbu illah an yakuna mutayyama, Halifa_Garamin binnabiyyi muhayyama. 2- Abitu_bi lailit tummi sahrana mun shidan - Lizikril_lazi Qad daba bad'an wa makhtama. MA-ANA :1- Zu…
#Mece_ce_Faidha ? Ma'nar FAIDHA Ita ce: Tsarkake zuciyar bawan Allah ta yadda zai yi imani da kadaitar Allah,ya kuma motsa jikinsa cikin bin Allah,har dai ya zama mai tsarki a zahirinsa da badininsa,d…
SHIN MANZON ALLAH (S.A.W) YASAN GAIBU?Prof. Ibrahim Maqari. Limamin masallacin kasa dake abuja (Chief imam national mosque) - NigeriaProf. Yace Adai duba littafin da kyau tukun kafin ace wai ANNABI MU…
RAYUWA CIKIN TIJJANIYYA RAYUWA CE MAI TSABTA..Idan Ka Siffata Ko Ka Kwatanta Darikar Tijjaniyya Da Sauran Firkoki Ko Kuma Kungoyiyin Addinin Musulunci, Anan Ne Zaka Gane Lallai Zamowa Batijjane Wani A…
HANYAR ZUWA WURIN ALLAH....Idan mai bautar Allah ya fara zikiri, to shi da ma aikin zikiri shi ne tsaftace zuciya, ya mayar da ita kaman madubi, idan ta zamo haka tamkar madubi sai hoton hasken Ubangi…
DUKKANIN KU MAKIYAYE NE, KUMA ZA'A TAMBAYI KOWA GAME DA KIWONSA.An Kar6o Daga Dan Umar R.A. Ya Ce: "Na Ji Manzon Allah S.A.W. Yana Cewa: "Dukkaninku Masu Kiwo Ne Kuma Za A Tambayi Kowa Game Da Kiwonsa…
TATTAUNAWA TA MUSAMMAN AKANMAS'ALAR MASU JINGINA KAFIRCIN YANJABUN HAKIKA GA TIJJANAWA.Idan Kai Mai Karatu Ka Zamo AlkalinKotun, To Ni Kuma Ayi Mun LamuninZamowa Lauya, Da Fatan Zaka KarantaCikin Nuts…
MUMINI BA SHI DA WATA FA'IDA BAYAN TSORON ALLAH FIYE............Daga Abi Umamah R.A. Daga Annabi S.A.W. Ya Ce: "Mumini Ba Shi Da Wata Fa'ida Bayan Tsoron Allah Fiye Da Mata Tagari Idan Ya Umarce Ta Ta…
WANNAN ITA CE AQIDARSAZamuji daga Bakin Shehu Ibrahim Inyass RA, ko akan wace Akidar yake?A Shekarar 1961, a Makka Wani Dan Jarida Abdulkareem Niyyaziy ya tambayi Shehu kan Mazhabarsa?Sai yace: Ni ina…
MANZON ALLAH S.A.W. YA CE: "DUK WANDA AKA BASHI ABUBUWA GUDA HUDU TO AMBASHI..............Daga Dan Abbas R.A. Cewa Annabi Muhammadu S.A.W. Ya Ce: "Duk Wanda Aka Bashi Abubuwa Hudu Lallai An Ba Shi Alk…