Hukumar gudanarwa ta Jami'ar Bayero dake kano Suna Sanar da duk dalibinda ya nemi Jami'ar a 1st Choice kuma yaci makin da baiyi kasa da abunda Faculty dinshi yake nema ba to yaje yayi rajistar Aptitude test.
Ga Maki dinda kowane Faculty yake nema:-
FACULTY OF AGRICULTURE, FACULTY OF ARTS AND ISLAMIC STUDIES,
FACULTY OF BASIC MEDICAL SCIENCES,
FACULTY OF COMPUTER SCIENCE & IT,
FACULTY OF COMMUNICATION,
FACULTY OF EARTH & ENVIRONMENTAL SCIENCES,
FACULTY OF EDUCATION,
FACULTY OF ENGINEERING,
FACULTY OF LIFE SCIENCES,
FACULTY OF MANAGEMENT SCIENCES,
FACULTY OF PHYSICAL SCIENCES,
FACULTY OF SOCIAL SCIENCES, dukansu maki 180 suke nema,
inda kuma;
FACULTY OF ALLIED HEALTH SCIENCES, da
FACULTY OF LAW suke Neman maki 200,
kana kuma FACULTY OF CLINICAL SCIENCES,
FACULTY OF DENTISTRY,
FACULTY OF PHARMACEUTICAL SCIENCES suke Neman maki 220
Amma Makafi da kurame su maki 150 zuwa sama ake Neman suci a Jamb dinsu kuma kowanne Course suke nema.
Jami'ar ta sanya ranar 9 July 2018 ranar da zasu bude Portal Dan yin rajistar Aptitude test din har zuwa ranar 20 July, 2018.
Kana kuma zasu rufe Portal din a ranar Talata, 24th July, 2018.
Inda kuma ranar Alhamis 26th da kuma ranar Juma'a 27th July, 2018
Zasu gudanar da Aptitude test din.
Danganeda wurin da za'ayi kuma zasu sanarwa dalibai ta lambobin wayar su dakuma Akwatin aikewa da sakon kar ta Kwana (E-mail) Wanda mutum yayi amfani dashi lokacin da ya cika Jamb Form dinshi.
Sannan Makafi da kurame da kuma 'yan Kasashen ketare (Foreign Countries) ba sai sunzo yin aptitude test din ba, amma dai zasuyi rajistar Aptitude test din.
Hakanan Rajistara Fatima Binta Muhammad ta bayyana cewa duk dalibin da baiyi rajistar ba har aka rufe portal to bazai samu gurbin karatu ba kai tsaye a Jami'ar.
Post a Comment