Abinda wannan baiwar Allahn tace zata wa mijinta ya dauki hankula mutane sosai
Abinda wannan baiwar Allahn tace zata wa mijinta ya dauki hankula mutane sosai

Abinda wannan baiwar Allahn tace zata wa mijinta ya dauki hankula sosai Wata matashiya ta dauki hankulan mutane sosai a dandalin Twitter saboda irin abinda ta ce zatawa mijinta, ta rubuta a shafinta …

Read more »

Mutum uku sun haifi da daya
Mutum uku sun haifi da daya

Likitoci wadanda suka kware a bangaren haihuwa a kasar Girka da Sipaniya sun ce sun samo wani jariri ta hanyar kimiyya daga kwayaye na jikunnan mutane uku domin magance matsalar rashin haihuwar wata …

Read more »

Tsohuwa 'yar shekaru 61 ta haifawa danta, dan luwadi 'Ya
Tsohuwa 'yar shekaru 61 ta haifawa danta, dan luwadi 'Ya

Wata tsohuwar 'yar shekaru 61 a jihar Nebraska dake kasar Amurka me suna, Cecile Eledge ta haifawa danta, Matthew Eledge, wanda dan luwadi ne da mijinshi, Elliot Dougherty diya wadda ta zama jika a g…

Read more »

Kalli abinda Wannan yaron yawa kakarshi da ya dauki hankulan mutane

Wannan hoton wata Kaka ce da jikanta ya dauketa suka je cin abinci a wani kasaitaccen gidan cin abinci, kamar dai yanda masoya 'yan zamani kan yi, ya saka hotunan a shafinshi na Twitter kuma abin ya …

Read more »

Duniyarmu ta haukace: Ana kokarin ceton ranta daga mummunan hadarin da ta yi, ita kuma tana rokon a dauki hotonta a saka a Shafinta na Instagram
Duniyarmu ta haukace: Ana kokarin ceton ranta daga mummunan hadarin da ta yi, ita kuma tana rokon a dauki hotonta a saka a Shafinta na Instagram

A Holan,yayin da suke kokarin ceto ranta,wacce mace da ke cikin mawuyacin hali sakamakon wani kazamin hatsarin da ta yi,ta roki jami'an agaji da su dau hotonta tare yada shi a shafinta na sada zumunt…

Read more »

Hotunan batsa dana gani a wayarshi suka hada mu fada - Inji Maryam Sanda matar da ake zargi da kashe mijinta
Hotunan batsa dana gani a wayarshi suka hada mu fada - Inji Maryam Sanda matar da ake zargi da kashe mijinta

Matarnan da ake zargi da kashe mijinta a shekarar 2017 da ta gabata, Maryam Sanda ta bayyanawa kotu cewa dalilin fadan da ta yi da mijin nata, Bilyaminu Bello ta ga hotunan batsa na wata mata ne data…

Read more »

Yadda wani Likiti a Sokoto ya dirka wa matan wani maganin barci yayi lalata da ita
Yadda wani Likiti a Sokoto ya dirka wa matan wani maganin barci yayi lalata da ita

Allah ya tona asirin wani likita a wani asibiti da dake Sokoto inda ake tuhumar sa da dirka wa wata matan Aure maganin barci sannan ya Yi lalata da ita. Kamar yadda mijin wannan mata ya shaida wa jar…

Read more »

Zaka rike baki idan kaga dabarar da wannan mutumin yayi wajan satar Akuya

Wannan wani barawon Akuyane da 'yansanda suka kama a kasar Kenya inda ya fito da wata dabarar sata da ta baiwa mutane da dama mamaki saboda ba'a taba ganin irintaba. Bayan da ya saci kiyar, barawon y…

Read more »

Kaico!! Malamin Islamiyya Ya Kashe Dalibinsa Ta Hanyar Murde Masa Wuya A Taraba

Wani Malamin Makarantar Islamiyya mai suna Malam Hashiru Bala da ke cikin garin Jalingo a jihar Taraba ya yi sanadiyyar ajalin dalibinsa bayan da ya murde masa wuya har lahira. Dalibin mai suna Moham…

Read more »

Al'ajabi: Allah me iko Hoton surar mace a kwance a cikin daji
Al'ajabi: Allah me iko Hoton surar mace a kwance a cikin daji

Wannan siffar tana can a kasar Ingila, Ikon Allah ya wuce mamaki..…

Read more »

AL'AJABI: An Haifi jaririya da sunan Allah a jikinta a jihar Sakkwato

AL'AJABI A jihar Sakkwato mun ga abin al'ajabi, wannan jaririyar an haife ta da sunan Allah a jikinta. Inda aka dauke ta zuwa gidan Mai Alfarma Sarkin Musulmi Sa'adu Abubakar III. …

Read more »
 
Top