Shima dankalin turawa Yana sa Fata tayi kyau da laushi kamar yadda lemon Tsami yake haskaka Fata ta kuma yi sheki, Shima dankalin haka.

Yadda ake amfani dashi: Za a markada shi ne Sai a shafa a fuska hannu da kuma duk jiki. Idan har lazimci yin haka akai akai, da ikon Allah za a samu biyan bukata. Idan ma ba a markada ba, toh za a Iya amfani da ruwan dankalin, Shima Yana bada biyan bukata da ikon Allah.


© Sirrinrikemiji

Post a Comment

 
Top