Kamar yadda shafin Hausaloaded nayi muku posting cewa nan da yan kwanaki rahama sadau tazo bude gidan cin abinci da kayan marmari.

To a yau munzo muku da bidiyo bude gidan abincin da tayi wanda harda shaharren mawakin hausa hip hop wato classiq yazo wajen domin halarta bukin bude abinci da kuma murya gazayowar haihuwarta.

Shafin Youtube channel mai suna tsakar gida ne ya wallafa wannan bidiyo.

Ga bidiyon nan kasa.




©HausaLoaded

Post a Comment

Emoticon
:) :)) ;(( :-) =)) ;( ;-( :d :-d @-) :p :o :>) (o) [-( :-? (p) :-s (m) 8-) :-t :-b b-( :-# =p~ $-) (b) (f) x-) (k) (h) (c) cheer
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.

 
Top