Fitaccen mawaki kuma dan wasan fina-finan Hausa na Kannywood, Ado Gwanja ya ce zai yi wuya ya kara aure kasancewar shi 'kan-ta-ce ne'.

Ado Gwanja ya kuma shaida wa BBC irin matar da yake so "ba doguwa ba, ba gajeriya ba kuma ba siririya ba ba mai kiba ba."

Dangane da sana'ar gidansu da ya gada, ya ce "ba don waka ba da watakila yanzu shayi nake sayarwa", saboda a cewarsa mahaifinsa ne mai shayin Sarkin Kano.

"Idan Sarki zai sha shayi sai ya turo wurin mahaifina."



©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top