![](https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEh00Q85yDxhPujNLEx-CWhDYkbBdTDN0mzJKZ5TsDdd6k_HC-0izDKfJqQtD9PQISNL4Bsq7maHSomLjA2ac02BStS6KjXB1V8YCX2v8L21XywQ9jxii0TyCrFycwhN-35WeXaXCpQB5jc/s320/Screenshot_20191210-041310.png)
Ganyen na'a na'a shima yana da nashi amfanin mai yawa sosai wurin gyaran fata da sa jiki yayi laushi domin yana da wasu sinadarai masu tsaftace fata.
Yadda za a hada: A samu ganyen na'a na'a a markada shi, bayan anyi haka, sai a shafe fuska da hannu da kuma jiki, sai a barshi yayi minti goma zuwa sha biyar sannan sai a wanke. Shi wannan ganyen yana kashe kuraje, batar da bakaken tabo dake fuska, da kuma sa laushin fata da kyau.
© Sirrinrikemiji
Post a Comment