April 13, 2025 04:24:12 AM Menu




Wannan wakar sabuwa ga wanda bai taba jin ta ba ko saurare amma kuma sabuwar waka ce a fanin Bidiyo.

Inda anka samu matashin yaro ko ince mawaki da ya hwa wannan wakar da shi da Rakiya Musa wanda anka fi sani da aisha Humairah mai 'so na amana' da 'wani abun sirri ne'.

Shiyasa munka kawo muku Audio da kuma video duk wanda kuke bukata.










©HausaLoaded

Post a Comment

Emoticon
:) :)) ;(( :-) =)) ;( ;-( :d :-d @-) :p :o :>) (o) [-( :-? (p) :-s (m) 8-) :-t :-b b-( :-# =p~ $-) (b) (f) x-) (k) (h) (c) cheer
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.

 
Top