A jiya jarumi Mustapha Nabraska yayi posting a shafinsa na sada zumunta na instagram inda yake shedawa mutane kamar haka:-

"Alhamdulillah munshiga aiki gadan gadan amajalisa nayi nasarar lashe S A na shugaban malisar dattawa Hon sanata Ahmat lawan"



©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top