Wannan wata sabuwa waka ce ta mawakin Siyasa a wanda ya shahara a nan sokoto da Zamfara da  tsohon gwamnan Aliyu magatakarda wamakko yayi kira cewa kwa ci bashin kura baya kwana daji.

Bayan a nan mabiyansa na kiransa da zaki sai gashi kwatsam bayan amshe musu kujerar sanata da dan majalisar tarayya yayi wannan kalma shine nura oruma yayi masa wakar.





©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top