Shi Kwan Salwa in za a shafa shi ba Sai an Raba shi da yalon ba, za a Iya shafawa da shi. Kuma shi in Ana cinsa ko shansa kawai ma za a ga abin mamaki Dan Yana gyara jiki da Kara masa has ke da sheki. In kuma aka hada da shafawa za a ga yadda za'ayi kyau matuka. Kuma wannan hadin na tolet Pepa ma zaifi kyau in za ayi, ayi da Kwan Salwa. Amma in ba a samu Kwan Salwa ba Sai kawai ayi da na kazan.


© Sirrinrikemiji

Post a Comment

 
Top