Shaharriyar Mawakiyar Amerika wato cardi b da ta sauka a jahar legas a cikin manyan biranin Nigeria tazo ne domin yawatawa irin yadda mawaka keyi a duniya.

Tazo a Nigeria  domin tayi wasa domin ta nuna wa masoyanta yan Nigeria irin yadda sunke sonta wanda a ranar asabar 7-12-2019 wadda take da shekara 27 a duniya.

Shine nan take ta shi super market da ke lekki tayi Sayayar kayan abinci domin taimakawa marayu.

Ga tabbaci yadda abun ya faru.




©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top