Shugaban jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya Adams Oshiomhole ya daukaka kara bayan hukuncin wata kotu da ya sauke shi daga mukaminsa a ranar Laraba. Mai magana da yawun shugaban Simon Ebegbulem ne y…
Shugaban jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya Adams Oshiomhole ya daukaka kara bayan hukuncin wata kotu da ya sauke shi daga mukaminsa a ranar Laraba. Mai magana da yawun shugaban Simon Ebegbulem ne y…
Gwamna Babagana Zulum ya bayyana cewa kiris ya rage da ya barke da kuka, a lokacin da ya ke raba kayan agajin jinkai da dimbin masu gudun hijira. Zulum ya bayyana haka ne bayan aikin raba kayan abin…
Mai Alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar (Na Uku), ya bukaci da a gudanar da addu’o’i na musamman kan cutar Coronavirus, wacce ta addabi kasashe a fadin duniya. Ya bayyana hakan ne a wata s…
INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN Masu garkuwa da mutane sun yi garkuwa da ‘yan agajin kungiyar Izalah reshen Talata Mafara guda biyu ‘yan gida guda. Imrana Isah Magami Da Sharhabilu Isah Magami sun…
Cutar coronavirus mai saurin yaduwa, na barazana ga hanyoyin samun kudin shiga na Najeriya. a sakamakon haka , mai yiwuwa Gwamnatin Tarayya za ta sake duba kasafin kudinta na kimanin naira tiriliyan …
Wannan wani hira ce dan ankayi da yayan adamu fasaha wanda shine tsohon mijin momee Gombe wanda yanzu haka auren ya mutu. Da ake zargin Hamisu Breaker ne ya wure mata kunnuwa har auren ya mutum shine…
Yayin Da Gwamna Elrufai Ya Kawowa Sarkin Kano Muhammdu Sanusi II Ziyarar Ta’aziyyar Rasuwar Ambasada Ado Sansui I. © hutudole …
Mai rukon mukamin shugabancin hukumar yaki da cin Hanci da rashawa takasa(EFCC), Ibrahim Magu ya karbi lambar girmamawa daga Ofishin hukumar binciken Sirri, wacce aka fi sani da FBI dake kasar Amurka…
Ma’aikatar shari’a ta jihar Kaduna ta tuhumi wani likita da ake zargin yana amfani da takaddun bogi, mutumin mai suna. Saidu Ahmed Ya’u, an gabatar dashi a gaban wata kotun majistare saboda amfani d…
Kasar Italia ta sanar da rufe makarantu da jami’oin kasar baki daya daga yau laraba har zuwa ranar 15 ga wata saboda mutuwar mutane 107 da suka kamu da cutar coronavirus. Wannan mataki shine mafi ts…
A Najeriya ‘yan sanda sun kwace iko da hedikwatar jam’iyya mai mulki ta APC, inda suka girke jami’ansu da dama da kuma motocin domin hana shiga ofishin. Matakin na zuwa ne sa’oi kalilan bayan wani…
FITACCEN mawaƙi Nazifi Abdulsalam Yusuf, wanda aka fi da sunan Asnanic, ya bayyana mamaki kan yadda aka saka shi cikin jerin fitattun mutane 10 na Jihar Kano. Fim magazine na ruwaito. A ranar Lahadi,…
Kungiyar dadtawan kabilar Igbo, dake Kudancin Najeriya Ohanaeze Ndigbo, tayi gargadin cewa Ndigbo bazata hade hannu ta bar Fulani makiyaya su ci gaba da musgunawa al’ummarsu ba, ta hanyar fyade da kas…