Written by Jamil Usman - Babbar matsalar mata a zamanin nan ita ce bakar kazanta da rashin kula da jikinsu matukar anyi aure. - Wannan mummunar dabi'ar kazantar na sa mace ta tsufa tare da ba miji ha…
Written by Jamil Usman - Babbar matsalar mata a zamanin nan ita ce bakar kazanta da rashin kula da jikinsu matukar anyi aure. - Wannan mummunar dabi'ar kazantar na sa mace ta tsufa tare da ba miji ha…
Bayan da babbar kotun gwamnatin tarayya ta yankewa Maryam Sanda data samu da laifin kashe mijinta, Bilyaminu Bello hukuncin kisa ta hanyar Rataya, mutane da dama sun bayyana ra'ayoyinsu akai. Shidai …
An yanke wa Maryam Sanda hukuncin kisa ta hanyar rataya, bisa samun ta da kotun ta yi da laifin kashe mijin ta, Bilyaminu Bello. Babbar Kotun Abuja, FCT ce ta yanke mata hukuncin kisa, ba Babbar Kotu…
Lallai ya tabbata a shari'ar Musulunci cewa duk wanda ya kashe a kashe shi, kamar yanda Allah ya fada a cikin Alqur'ani. (وكتبنا عليهم فيها أن النفس بالنفس) Amma kamin a tabbatar da hukuncin kisa aka…
wai shin meyasa yan film basajin kunyar daukan hoton da bai dace ba? wai shin meyasa yan film basajin kunyar daukan hoton da bai dace ba? musanman lokacin da suke kan daukar shirin fina finan su wato…
Wani saurayi da aka bayyana sunan Soloman Peters ya caccakawa budurwarsa wuka da ya yi sanadiyyar barinta duniya. Kamfanin dillancin labaran Nijeriya, NAN ya rawaito cewar Soloman ya cakawa budurwar …
Hauwa 'yar shekaru 24 kacal, amma kwararriya ce wajen fashi da makami, garkuwa da mutane da aikata kisa. Ta yi aure sau uku, tana rabuwa da mazajen saboda rashin jin maganarta. 'Yar asalin kabilar Fu…
Wata Kotun shari'ar Musulunci da ke jihar Kano a arewacin Najeriya ta bayar da umarnin tono wani mutum daga kabarinsa bayan mako daya da binne shi. Mataimakan shugaban hukumar Hisbah ta jihar mai kul…
Wata matar aure mai suna Ruth Anthony a jiya Litinin ta bayyanawa wata kotu dake zama a garin Nyaya, Abuja cewa su gayawa mijinta mai suna Peter ya ba ta takarda saboda ba ta so ta yi kisan kai da su…
Bayan da tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau bayyana cewa,Innalillahi wa inna ilaihi raji'un,Allah yasa mu fi karfin zukatqnmu shafinta na sada zumunta, wani ya tambayeta cewa wai Ashe dai ta S…
Wannan wata zantawace wanda muna kyautata zaton managersa yayi ko ince channel mai suna Hausamedia tv nayi da shi. Wanda wannnan channel din ta managersa ne garkuwa yayi da shi domin masoyan mawakin …
A jiya dai wannan al'amari ya faru shine tsohon jarumar Mansurah Isah tayi martani inda ta wallafa a shafinta na instagram . YAN UWAN BILYAMINU PLEASE KUYI HAKURI. BA DADI AMMA HAKURIN DAI SHINE MU M…
A jiya dai wannan al'amari ya faru shine tsohon jarumar Mansurah Isah tayi martani inda ta wallafa a shafinta na instagram . "YAN UWAN BILYAMINU PLEASE KUYI HAKURI. BA DADI AMMA HAKURIN DAI SHINE MU …
Babu macen da ba ta son mijinta ya rinka ji da ita, yana nuna mata soyayya da girmamawa. Yin haka na kara wa mace jin ta fi kowace mace ko jin ta samu duniya, sannan duk yarintar mace ko tsufanta tan…
Abinda kowa ya kamata ya fahimta shine kafin a zartarwa Maryam hukunci tana karkashin beli ne, wato ba'a gidan yari take tsare ba, an bayar da belinta, wallahi wasu kwanaki da suka gabata da idona na…