Zababben gwamnan Jihar Kaduna Nasir El-Rufai ya godewa mutanen Jihar Kaduna bisa sake Zaben sa da suka yi a Karo ta biyu domin ya mulki Jihar. El-Rufai ya bayyana haka ne a jawabin godiya da yayi wa …
Zababben gwamnan Jihar Kaduna Nasir El-Rufai ya godewa mutanen Jihar Kaduna bisa sake Zaben sa da suka yi a Karo ta biyu domin ya mulki Jihar. El-Rufai ya bayyana haka ne a jawabin godiya da yayi wa …
Hukumar 'yansanda ta ce ba zata cire kwamishinan 'yansandan jihar Kano ba duk da bukatar hakan da gwamnan jihar, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya gabatar. Daily Nigerian da ta ruwaito cewa gwamnan ya ga…
Gwamna Ganduje ya nemi a canja kwamishinan 'yansandan Kano Rahoton Daily Nigerian na cewa gwamnan Kano,Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya garzaya fadar shugaban kasa dan nemam a canja kwamishinan 'yansanda…
zan baiwa PDP mamaki inji ganduje.. Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa ko kadan be kaduba da abinda ke faruwa a jiharshi ta Kano ba kuma PDP ta shirya shan mamaki dan kuwa …
Wannan wani hoton kwamishinan 'yansandan jihar Kano, Muhaad Wakiline da aka ganshi akan keke yana tukawa a cikin gidamshi dake Kano, hoton ya dauki hankulan mutane sosai a shafukan sada zumunta.…
Sarkin Kano ya jinjinawa kwamishinan 'yansandan jihar Sarkin Kano Muhammadu Sanusi na ll ya yi kira ga al'ummar Kano da su zauna lafiya kuma su kwantar da hankali da kuma kiyaya yada jita jita. Wannan…
Mu yi hakuri mu jira zagaye ta biyun da za ayi, InshaAllah za mu yi nasara Inji Abba Yusif kabeer. Dan takaran gwamnan jihar Kano na jam’iyyar PDP Abba Yusuf ya roki magoya bayan sa da su yi hakuri a …
Biyo bayan takaddama a zaben gwamnan jihar Kano, Gwamna Ganduje ya yi tattaki zuwa Abuja don Neman a cire kwamishinan 'yansanda na jihar, Muhammad Wakili. Majiyarmu ta Daily Nigerian ta bayyana cewa …
wannan shine video da jaruma teema makamashi tayi bayani tana kuka akan wahalar dataci wajam layin zabe kuma wanda taza tace yaci kuma ba'abashiba wannan gaskia ba adalci bane kuma sai Allah ya saka …
Matso Kusa Wami Sirri Zan baki Wani sirrin kwanciyar dare Idan kuka gama hirar dare kikaga alamun zai shiga daki saikiyi sauri kije ki shiga wanka kinaji ya shigo dakin saiki daura dankaramin towel d…
A kasar Malaysia kotu ta yanke wa wani gafalalle da ya yi batanci da Addinin Musulunci da Annabi Muhammad Sallallahu Alai Wa Sallam daurin shekaru 7 a gidan yari da kuma biya biyan tarar dala dubu bi…
Matso Kusa Wami Sirri Zan baki Wani sirrin kwanciyar dare Idan kuka gama hirar dare kikaga alamun zai shiga daki saikiyi sauri kije ki shiga wanka kinaji ya shigo dakin saiki daura dankaramin towel d…
The New Driod Havij APK can be downloaded and installed on android phone supporting 3.2.x api and above. Download the app using your favorite browser and click on install to install the app. Please n…
Wannan wata sabuwa waka ce wanda fasihin mawakin saniyo m inuwa ya rerawa Abba Gida Gida waka a karkashin jam'iyyar pdp wanda hakan yayi kyau idan kun saurari wannan waka sai kun jinjinawa wannan maw…
Jam'iyyar PDP ta lashe zaben karamar hukumar Nasarawa inda ta samu kuri'u 54,349, yayin da jam'iyyar APC ta samu kuri'u 34,297 a cewar baturen zaben karamar hukumar.…