A yau dai ali jita ya cika alkawarin da yayiwa masoyansa na sakin sabuwa wakarsa mai suna "Super star".
Wannan wakar audio da bidiyo duk abin kallo ne ga mutane.
Zaku iya saukar da audio wakar ,amma shi bidiyo zaku kalla kai tsaye daga shafin Youtube channel din mawakin.








©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top