Hukumar da ke kula da tashoshin jiragen kasa (NRC) ta dagatar da daukan fasinjoji dake fadin kasar har zuwa wani lokaci, wanda matakin zai fara daga ranar Litinin 23 ga watan Maris 2020. Matakin dakat…
Hukumar da ke kula da tashoshin jiragen kasa (NRC) ta dagatar da daukan fasinjoji dake fadin kasar har zuwa wani lokaci, wanda matakin zai fara daga ranar Litinin 23 ga watan Maris 2020. Matakin dakat…
Sauke Sabuwar Wakar Muhammad Melery Mai Suna “Kina Raina” Wakar Dai Kamar Yanda Muka Sani Ta Soyayya Ce, Inda Mawakin Yake NuNa Girman Soyyayar Ta Dake Ran Shi. Download And Enjoy DOWNLOAD MP3 Source…
Sauke Wakar Lsvee Tare Da Dj Ab “ Kudin Makaranta Ep2″ Wakar Mawakin Yayita Ne Game Da Wata Baby Data Cinye Mashi Kudin Makarantar Shi . Sauke Wakar Domin Kujita DOWNLOAD MP3 Sources:hausamini.com.ng…
Shin kasan dalilin da yasa ake kiran Corona da Covid-19 ? Hukumar lafiya wadda aka fi sani da WHO ita ce ta samar da sunan a ta bakin shugaban hukumar Tedros Adhanom Ghebreyesus wanda ya shai dawa man…
View this post on Instagram If you see someone without a smile give them one of yours #smileissunnah #fatimaabdullahi A post shared by Fatima Abdullahi (@washafati) on Mar 20, 2020 at 5:02pm PDT Tau…
Fitaccen mawakin sarautar nan mai suna Naziru M Ahmad wanda a ke yi wa lakabi da Sarkin wakar Sarkin Kano ya yi murabus daga mukamin sa. Mawakin ya rubuta takardar yin murabus din ne a ranar Juma'ar …
Shahararren mawakin Hausa, kuma tsohon jarumi a masana'antar Kannywood, Adam A Zango, ya fara bin mutane 31 kacal wanda ya zaba ya kuma yi mu'amala da su a shafin sa na sada zumunta wato Instagram. A…
Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango kenan a wadannan hotunan inda yake yabon matarsa da cewa tana da Ilimin Boko daga Arabiyya. View this post on Instagram MUTU KA RABA MY QUEEN!! NO MAKE UP__NO …
A yayin da Annobar Coronavirus ta yi kamari, jama’a kan yi amfani da abin rufe hanci da baki dan rage hadarin kamuwa da ita. A yanzu cutar ta yi kamari sosai a yankin turai inda ta zarga kasar China…
Amurka ta yi gwajin wani sabon makami mai linzami da aka yi wa lakabi da ‘Hypersonic Missile’ wanda ke iya mamaye makaman abokan gaba duk inda suke kuma ya hana su tasiri. Ma’aikatar Tsaron kasar ta…
Gwamnan jihar Edo,Godwim Obaseki ya bayyana cewa a yanzu jiharsa ba zata dakatar da ayyukan Ibada ba ko kuma rufe makarantu ba. Gwamnan ya bayyana hakane a jiya, Juma’a, 20 ga watan Maris na shekara…
Hukumar lafiya ta Duniya, WHO ta bayyana cewa, matasa su yi hankali da cutar Coronavirus/COVID-19 saboda suma zata iya kamasu ta kwantar dasu, watakila ma har ta kaisu ga halaka. WHO ta yi wannan ki…
Baya ga rashin mota ko babur, babban abinda da kan takura wa masu karamin karfi a birane musamman ma’aikata shi ne rashin muhallin kansu. Rashin mallakar muhalli na sa masu karamin karfi tara akas…
Gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da hana manyan gangami da tarukka a fadin jihar. Hatta salloli a masallatai da tarukkan bauta a Coci-coci duk an hana. A takarda da gwamnan jihar Nasir El-Rufai ya …
Shugaban jam’iyyar APC, Adams Oshiomhole ya gabatarwa da shugaban kasa, Muhammad Buhari da Sabon mataimakinshi, Tsohon gwamnan jihar Oyo, Sirikin Gwamnan Kano,Sanata Abiola Ajimobi. Oshiomhole ya b…