Fitaccen mawakin sarautar nan mai suna Naziru M Ahmad wanda a ke yi wa lakabi da Sarkin wakar Sarkin Kano ya yi murabus daga mukamin sa. Mawakin ya rubuta takardar yin murabus din ne a ranar Juma'ar …
Fitaccen mawakin sarautar nan mai suna Naziru M Ahmad wanda a ke yi wa lakabi da Sarkin wakar Sarkin Kano ya yi murabus daga mukamin sa. Mawakin ya rubuta takardar yin murabus din ne a ranar Juma'ar …
Shahararren mawakin Hausa, kuma tsohon jarumi a masana'antar Kannywood, Adam A Zango, ya fara bin mutane 31 kacal wanda ya zaba ya kuma yi mu'amala da su a shafin sa na sada zumunta wato Instagram. A…
Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango kenan a wadannan hotunan inda yake yabon matarsa da cewa tana da Ilimin Boko daga Arabiyya. View this post on Instagram MUTU KA RABA MY QUEEN!! NO MAKE UP__NO …
A yayin da Annobar Coronavirus ta yi kamari, jama’a kan yi amfani da abin rufe hanci da baki dan rage hadarin kamuwa da ita. A yanzu cutar ta yi kamari sosai a yankin turai inda ta zarga kasar China…
Amurka ta yi gwajin wani sabon makami mai linzami da aka yi wa lakabi da ‘Hypersonic Missile’ wanda ke iya mamaye makaman abokan gaba duk inda suke kuma ya hana su tasiri. Ma’aikatar Tsaron kasar ta…
Gwamnan jihar Edo,Godwim Obaseki ya bayyana cewa a yanzu jiharsa ba zata dakatar da ayyukan Ibada ba ko kuma rufe makarantu ba. Gwamnan ya bayyana hakane a jiya, Juma’a, 20 ga watan Maris na shekara…
Hukumar lafiya ta Duniya, WHO ta bayyana cewa, matasa su yi hankali da cutar Coronavirus/COVID-19 saboda suma zata iya kamasu ta kwantar dasu, watakila ma har ta kaisu ga halaka. WHO ta yi wannan ki…
Baya ga rashin mota ko babur, babban abinda da kan takura wa masu karamin karfi a birane musamman ma’aikata shi ne rashin muhallin kansu. Rashin mallakar muhalli na sa masu karamin karfi tara akas…
Gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da hana manyan gangami da tarukka a fadin jihar. Hatta salloli a masallatai da tarukkan bauta a Coci-coci duk an hana. A takarda da gwamnan jihar Nasir El-Rufai ya …
Shugaban jam’iyyar APC, Adams Oshiomhole ya gabatarwa da shugaban kasa, Muhammad Buhari da Sabon mataimakinshi, Tsohon gwamnan jihar Oyo, Sirikin Gwamnan Kano,Sanata Abiola Ajimobi. Oshiomhole ya b…
Shugaban Majalisar shura na malamai na kasa , na kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa Ikamatis Sunnsh (JIBWIS), Sheikh Sani Yahaya Jingir, ya yi kira ga gwamnatocin tarayya da na jihohi da kar su hana…
Hukumomin Kasar Italiya sun ce, yau juma’a mutane 627 suka mutu sakamakon kamuwa da cutar Coronavirus ko kuma COVID-19 abin da ya kawo adadin mutanen da suka mutu a kasar zuwa 4,032. Alkaluman mutan…
Wani matashi dan kimanin shekaru 30 me suna Larry da ya sha maganin karfin maza yawa kanwarsa fyade har sai da ta mutu. Lamarin ya farune a karamar hukumar Ezza ta kudu dake jihar Ebonyi, 14 ga wata…
Wasu ‘yan matan Arewa 2 da suka dora wani bidiyonsu a shafin sada zumuntar Twitter suna rawa ya dauki hankula sosai inda akaita cece-kuce akansa. Lamarin dai ya jawo maudu’in Arewa Twitter ya dauki …
Mai Martaba toshon Sarkin Kano,Muhammad Sanusi II Yayin Zaman Zikirin Wazifa a yammacin Juma’a a gidan sa dake garin Lagos. © hutudole …