Shahararren mawakin nura m inuwa wanda dai baya bukatar wani dogon jawabi a gurinku.
Nura m inuwa yazo muku da waka mai suna "Hassana tace "

Wanda dai abin ya koma cewa hussaina ko kuma hussaina ta ce abin dai ya kawo rudu amma domin sanin mafita wannan kalma sai kun saurara daga bakin sa.




©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top