April 13, 2025 09:55:41 PM Menu

Coronavirus: Dokoki 5 da El-Rufai ya Kakaba wa mutanen Kaduna
Coronavirus: Dokoki 5 da El-Rufai ya Kakaba wa mutanen Kaduna

Gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da hana manyan gangami da tarukka a fadin jihar.   Hatta salloli a masallatai da tarukkan bauta a Coci-coci duk an hana.   A takarda da gwamnan jihar Nasir El-Rufai ya …

Read more »

Oshiomhole ya gabatarwa shugaba Buhari Ajimobi a matsayin sabon mataimakinsa
Oshiomhole ya gabatarwa shugaba Buhari Ajimobi a matsayin sabon mataimakinsa

Shugaban jam’iyyar APC,  Adams Oshiomhole ya gabatarwa da shugaban kasa, Muhammad Buhari da Sabon mataimakinshi, Tsohon gwamnan jihar Oyo, Sirikin Gwamnan Kano,Sanata Abiola Ajimobi.   Oshiomhole ya b…

Read more »

COVID19 yakin tattalin arzikine tsakanin Amurka da Chana inji shehun malami>>> Sani Yahaya Jingir
COVID19 yakin tattalin arzikine tsakanin Amurka da Chana inji shehun malami>>> Sani Yahaya Jingir

Shugaban Majalisar shura na malamai na kasa , na kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa Ikamatis Sunnsh (JIBWIS), Sheikh Sani Yahaya Jingir, ya yi kira ga gwamnatocin tarayya da na jihohi da kar su hana…

Read more »

Kasar Italiya na ganin tashin hankali: Coronavirus/Covid-19 ta kashe mutane 627 a kwana daya
Kasar Italiya na ganin tashin hankali: Coronavirus/Covid-19 ta kashe mutane 627 a kwana daya

Hukumomin Kasar Italiya sun ce, yau juma’a mutane 627 suka mutu sakamakon kamuwa da cutar Coronavirus ko kuma COVID-19 abin da ya kawo adadin mutanen da suka mutu a kasar zuwa 4,032.   Alkaluman mutan…

Read more »

Yawa Kanwarsa fyade har ta Mutu bayan da ya sha maganin karfin maza
Yawa Kanwarsa fyade har ta Mutu bayan da ya sha maganin karfin maza

Wani matashi dan kimanin shekaru 30 me suna Larry da ya sha maganin karfin maza yawa kanwarsa fyade har sai da ta mutu.   Lamarin ya farune a karamar hukumar Ezza ta kudu dake jihar Ebonyi, 14 ga wata…

Read more »

Bidiyon wasu ‘yan matan Arewa dake rawa ya jawo cece-kuce

Wasu ‘yan matan Arewa 2 da suka dora wani bidiyonsu a shafin sada zumuntar Twitter suna rawa ya dauki hankula sosai inda akaita cece-kuce akansa.   Lamarin dai ya jawo maudu’in Arewa Twitter ya dauki …

Read more »

Sarki Sanusi ya jagoranci zikirin Juma’a a gidansa dake Legas

Mai Martaba toshon Sarkin Kano,Muhammad Sanusi II Yayin Zaman Zikirin Wazifa a yammacin Juma’a a gidan sa dake garin Lagos.         © hutudole …

Read more »

Coronavirus: Ministocina na aiki ba dare ba Rana>>Buhari
Coronavirus: Ministocina na aiki ba dare ba Rana>>Buhari

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce yana da “cikakken kwarin gwiwa” kan ministoci da jami’an lafiyar kasar a yakin da Najeriya ke yi da cutar coronavirus.   Wannan magana ta shugaban na zuwa ne y…

Read more »

Kayataccen hoton Yakubu Muhammad da ‘ya’yansa
Kayataccen hoton Yakubu Muhammad da ‘ya’yansa

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Yakubu Muhammad kenan a wannan kayataccen hoton nasa tare da ‘ya’yanshi yayin da suka sha kwalliyar Juma’a a jiya.   Sun haskaka muna musu fatan Alheri.   © hutu…

Read more »

Komawa Ga Allah Shine Hanyar Da Za Ta Kawo Karshen Coronavirus>>Dino Malaye
Komawa Ga Allah Shine Hanyar Da Za Ta Kawo Karshen Coronavirus>>Dino Malaye

Tsohon Sanata ya bayyana haka ne, a shafinsa na Twitter inda ya ce maganin cutar corona virus, ba wai sa abun rufe hanci ko wanke hannu ba ne, hanya guda daya ita ce mutane su koma ga Allah.   Bayan y…

Read more »

Halin da ake ciki kan Coronavirus/COVID-19 a Najeriya
Halin da ake ciki kan Coronavirus/COVID-19 a Najeriya

A yayin da ake ci gaba da fama da annobar cutar Coronavirus/COVID-19 data addabi Duniya Najeriya ma ta dukufa dan ganin ta magance yaduwar cutar.   Gwamnan Jihar Legas Sanwo Olu ya bayyana cewa mutane…

Read more »

Alamomi sunfara nuna cewa an fara samun cigaba akan yaki da cutar COVID19 a kasar sin
Alamomi sunfara nuna cewa an fara samun cigaba akan yaki da cutar COVID19 a kasar sin

Alamomi sunfara nuna cewa an fara samun cigaba akan yaki da cutar COVID19 a kasar sin inda bayanai suka nuna ba a kara samun wanda ya kara kamuwa da cutar ba. Hedikwatar cutar Corona Covid19 wato birn…

Read more »

Bidiyo : Bansan Dalilin Da Yasa Afakallahu Ake Karata A Kotu ba - Babban Chinedu

Wannan wani sabon bidiyo ne da babban chinedu yafitar bayan jiya ne wata kotu ta aikawa da Babban Chinedu sammaci. Wanda ya kara yin  wani jawabi sosai akan wannan rigimar tasu . Ga dai Bidiyon nan k…

Read more »

Hotuna:Likitoci da masu jinya sun hada kai wajan kiran zama a Gida

Likitoci da masu jinya a fadin Duniya sun hada kai wajan yin kira ga mutane, musamman a kasashen da cutar Coronavirus/COVID-19 ta yi tsanani kan su zauna a Gida, musamman wanda ake tsammanin na dauke …

Read more »

Tambayar da wani matashi dake cikin sallah wata Budurwa ta gitta masa yayi ta dauki hankula

Wannan bidiyon ya dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta inda aka ji wani malami yana karanto tambayar wani bawan Allah da yake Sallah a masallacin da bai da katanga.   Matashin yace wata budurwa …

Read more »
 
Top