Sarki Sanusi ya jagoranci zikirin Juma’a a gidansa dake Legas

Mai Martaba toshon Sarkin Kano,Muhammad Sanusi II Yayin Zaman Zikirin Wazifa a yammacin Juma’a a gidan sa dake garin Lagos.         © hutudole …

Read more »

Coronavirus: Ministocina na aiki ba dare ba Rana>>Buhari
Coronavirus: Ministocina na aiki ba dare ba Rana>>Buhari

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce yana da “cikakken kwarin gwiwa” kan ministoci da jami’an lafiyar kasar a yakin da Najeriya ke yi da cutar coronavirus.   Wannan magana ta shugaban na zuwa ne y…

Read more »

Kayataccen hoton Yakubu Muhammad da ‘ya’yansa
Kayataccen hoton Yakubu Muhammad da ‘ya’yansa

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Yakubu Muhammad kenan a wannan kayataccen hoton nasa tare da ‘ya’yanshi yayin da suka sha kwalliyar Juma’a a jiya.   Sun haskaka muna musu fatan Alheri.   © hutu…

Read more »

Komawa Ga Allah Shine Hanyar Da Za Ta Kawo Karshen Coronavirus>>Dino Malaye
Komawa Ga Allah Shine Hanyar Da Za Ta Kawo Karshen Coronavirus>>Dino Malaye

Tsohon Sanata ya bayyana haka ne, a shafinsa na Twitter inda ya ce maganin cutar corona virus, ba wai sa abun rufe hanci ko wanke hannu ba ne, hanya guda daya ita ce mutane su koma ga Allah.   Bayan y…

Read more »

Halin da ake ciki kan Coronavirus/COVID-19 a Najeriya
Halin da ake ciki kan Coronavirus/COVID-19 a Najeriya

A yayin da ake ci gaba da fama da annobar cutar Coronavirus/COVID-19 data addabi Duniya Najeriya ma ta dukufa dan ganin ta magance yaduwar cutar.   Gwamnan Jihar Legas Sanwo Olu ya bayyana cewa mutane…

Read more »

Alamomi sunfara nuna cewa an fara samun cigaba akan yaki da cutar COVID19 a kasar sin
Alamomi sunfara nuna cewa an fara samun cigaba akan yaki da cutar COVID19 a kasar sin

Alamomi sunfara nuna cewa an fara samun cigaba akan yaki da cutar COVID19 a kasar sin inda bayanai suka nuna ba a kara samun wanda ya kara kamuwa da cutar ba. Hedikwatar cutar Corona Covid19 wato birn…

Read more »

Bidiyo : Bansan Dalilin Da Yasa Afakallahu Ake Karata A Kotu ba - Babban Chinedu

Wannan wani sabon bidiyo ne da babban chinedu yafitar bayan jiya ne wata kotu ta aikawa da Babban Chinedu sammaci. Wanda ya kara yin  wani jawabi sosai akan wannan rigimar tasu . Ga dai Bidiyon nan k…

Read more »

Hotuna:Likitoci da masu jinya sun hada kai wajan kiran zama a Gida

Likitoci da masu jinya a fadin Duniya sun hada kai wajan yin kira ga mutane, musamman a kasashen da cutar Coronavirus/COVID-19 ta yi tsanani kan su zauna a Gida, musamman wanda ake tsammanin na dauke …

Read more »

Tambayar da wani matashi dake cikin sallah wata Budurwa ta gitta masa yayi ta dauki hankula

Wannan bidiyon ya dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta inda aka ji wani malami yana karanto tambayar wani bawan Allah da yake Sallah a masallacin da bai da katanga.   Matashin yace wata budurwa …

Read more »

Yanzu-Yanzu: Yawan mutanen da Coronavirus/COVID-19 ta kashe ya haura Dubu 10
Yanzu-Yanzu: Yawan mutanen da Coronavirus/COVID-19 ta kashe ya haura Dubu 10

Sabbin Rahotanni da Asibitin jami’ar Johns Hopkins ta kasar Amurka ta fitar na cewa mutanen da cutarnan ta Coronavirus/COVID-19 ta kashe a fadin Duniya sun haura 10,000.   Cutar dai ta bayyanane a gar…

Read more »

COVID19 yayi dai dai da yakin duniya na uku cewar ministan ayyuka da gaidaje >>> Fashola
COVID19 yayi dai dai da yakin duniya na uku cewar ministan ayyuka da gaidaje >>> Fashola

COVID19 yayi dai dai da yakin duniya na uku inji ministan ayyuka da gaidaje Fashola. Ministan wanda yayi jawabi a lokacin da yake duba ayyuka a garin fatakwal. Ya kamanata cutar Corona a matsayin yaki…

Read more »

Coronavirus/COVID-19: Kasar Saudiyya ta kulle masallacin Annabi(S.A.W) da na Harami

Sanarwa daga mahukuntan kasar Saudiyya ta bayyana cewa an kulle manyan masallatai biyu na Harami dana Annabi S.A.W.   Me magana da yawun fadar gwamnatin Saudiyya,Hani Bin Hosni Haider ya bayyana haka …

Read more »

Murnar sauya Sarki: Rarara zai raba motoci da kujerun Makka
Murnar sauya Sarki: Rarara zai raba motoci da kujerun Makka

SABODA shauƙin cire Sarkin Kano Muhammadu Sanusi da maye gurbin sa da Aminu Ado Bayero, fitaccen mawaƙin nan Dauda Kahutu (Rarara) ya saka gasa inda zai raba kujerun Makka da Umara da motoci, da kuɗaɗ…

Read more »

Wani mamber a majalisar dokoki a Adamawa yayi kira da gwamnati ta kara yawan jami’an tsaro dan dakile ayyukan Boko Haram
Wani mamber a majalisar dokoki a Adamawa yayi kira da gwamnati ta kara yawan jami’an tsaro dan dakile ayyukan Boko Haram

Memba mai wakiltar mazabar Gombi a majalisar dokokin jihar Adamawa, Hon. Japheth Kefas, ya yi kira ga gwamnatin tarayya da ta hanzarta daukar karin jami’an tsaro don kawo karshen hare-haren kungiyar B…

Read more »

Coronavirus: Za a Yi Sallar Juma’a a Abuja
Coronavirus: Za a Yi Sallar Juma’a a Abuja

Majalisar koli ta addinin musulunci ta Najeriya karkashin Sultan Muhammad Sa’ad, ta ce ta na goyon bayan matakan hana yaduwar cutar Coronavisur da suka hada da kaucewa taruka masu dumbin jama’a a waje…

Read more »
 
Top