Barcelona na rawar jikin sayen Neymar bayan da PSG ta rage masa Kudi
Barcelona na rawar jikin sayen Neymar bayan da PSG ta rage masa Kudi

PSG ta yanke wa neymar farashi gami da tambayar da ake mata akan dan wasan. Marca tace Neymar yana kokarin komawa Barcelona  ayayin da kul...

Read more »

Kyankyari: Kalli yanda Nazir Sarkin Waka ya nuna Kayataccen gidansa da motoci na Alfarma
Kyankyari: Kalli yanda Nazir Sarkin Waka ya nuna Kayataccen gidansa da motoci na Alfarma

Tauraron mawakin Hausa,Sarkin wakar Tsohon sarkin Kano,Nazir Ahmad Kenan a wadannan hotunan inda ya nuna kayataccen gidanshi da kuma motocin...

Read more »

Babu hannuna a tsige tsohon sarkin kano>>ministan shari’a Abubakar Malami
Babu hannuna a tsige tsohon sarkin kano>>ministan shari’a Abubakar Malami

Ministan Shari’a Abubakar Malami ya nisanta kansa akan batun tsige tsohon Sarkin Kano Muhammadu Sanusi da kora shi garin Awe da gwamnan jiha...

Read more »

Mai Tafiya Makka Akan Keke Daga Nijeriya Ya Isa Garin Damagaran Dikwa Jamhuriyar Nijar
Mai Tafiya Makka Akan Keke Daga Nijeriya Ya Isa Garin Damagaran Dikwa Jamhuriyar Nijar

Baƙon Makka ya isa garin Damagaram na Jamhuriyar Nijar cikin ƙoshin lafiya.   Yanzu haka ana yi wa Kekensa garambawul da kuma canza masa t...

Read more »

Gidaje da dama sun kone a yayin fashewar wani bututun mai a Legas
Gidaje da dama sun kone a yayin fashewar wani bututun mai a Legas

An samu fashewar wani abu a Abule Ado, wata unguwa a karamar hukumar Amuwo Odofin da ke jihar Legas a safiyar ranar Lahadi.   Yayin da har...

Read more »

Hotuna: Daso a wajan Jana’izar Ladi Mutu ka Raba
Hotuna: Daso a wajan Jana’izar Ladi Mutu ka Raba

A jiyane Allah yawa tauraruwar fina-finan Hausa,Ladi Mutu ka raba Rasuwa. Abokan aikinta da dama sun nuna Alhini a shafukansu na sada zumunt...

Read more »

Bidiyo: Adam A. Zango ya halarci wajan Maulidi
Bidiyo: Adam A. Zango ya halarci wajan Maulidi

Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango kenan a wadannan hotunan inda aka ganshi a wajan wani Maulidi daya halarta.   Dama dai Adamu ya ...

Read more »

Wani direba da ake zargi ya bugu da maye yayi sanadin mutuwar mutum biyu inda mutum hudu suka samu mummunan raunuka
Wani direba da ake zargi ya bugu da maye yayi sanadin mutuwar mutum biyu inda mutum hudu suka samu mummunan raunuka

Wani direba da ake zargi ya bugu da maye, a ranar Asabar, ya buge mutane shida a Ogwashi-Uku, Delta, inda ya kashe mutane biyu da kuma barin...

Read more »

Ronaldo ya ware Otaldinshi da daukar likitoci dan kula da masu cutar Coronavirus kyauta
Ronaldo ya ware Otaldinshi da daukar likitoci dan kula da masu cutar Coronavirus kyauta

Rahotanni daga kasar Portugal na cewa tauraron dan kwallon kasar me bugawa kungiyar Juventus wasa, Cristiano Ronaldo ya ware daya daga cikin...

Read more »

Manyan Mukamai 3 da Sarki Sanusi II ya samu bayan saukeshi daga Sarauta
Manyan Mukamai 3 da Sarki Sanusi II ya samu bayan saukeshi daga Sarauta

Tun bayan sauke Muhamma Sanusi II da gwamnatin jihar Kano ta yi daga sarkin Kano, sai ya fara samun sabbin mukamai daga wajen jihar.   Lam...

Read more »

Ronaldinho ya ci kwallaye 5 a gidan yarin da ake tsare dashi a kasar Paraguay: Messi ya karyata cewa zai taimaka masa
Ronaldinho ya ci kwallaye 5 a gidan yarin da ake tsare dashi a kasar Paraguay: Messi ya karyata cewa zai taimaka masa

Tauraron dan kwallon Brazil da Barcelona, Ronaldinho dake tsare a gidan Maza na kasar Paraguay na cikin annashuwa dan kuwa har ya buga kwall...

Read more »

Shehu Sani ya gargadi Sanusi da kada ya shiga siyasa a 2023
Shehu Sani ya gargadi Sanusi da kada ya shiga siyasa a 2023

Tun bayan bullar jita jitar da ke yawo a kafafan sadarwa cewar Sunusi Lamido shi ne yafi can-cantar maye gurbin Shugaban Kasa Buhari a sheka...

Read more »

MUSIC : Adam A Zango - Taka Ft Phyno hausa Ft Anas fresh x Alodasky
MUSIC : Adam A Zango - Taka Ft Phyno hausa Ft Anas fresh x Alodasky

Wannan wata waka ce mai taken arewa finest sunkayi mai suna "Taka" wanda jarumi kuma mawaki adam a zango yayi ta tallatarta a ...

Read more »

Ali Nuhu na murnar Zagayowar Ranar Haihuwarshi
Ali Nuhu na murnar Zagayowar Ranar Haihuwarshi

Tauraron fina-finan Hausa,Ali Nuhu, Sarki na murnar zagayowar ranar haihuwarshi.   Abokan aikinshi da dama irinsu, Adam A. Zango, Maryam B...

Read more »

Cikin sauki zan je kotu akan maganar cireni sarki kuma inyi nasara amma na hakura>>Sarki Sanusi II
Cikin sauki zan je kotu akan maganar cireni sarki kuma inyi nasara amma na hakura>>Sarki Sanusi II

Tsohon sarkin Kano, Muhammad Sanusi II ya bayyana cewa wasikar da aka aika mai ta cewa an saukeshi daga mukamin sarkin Kano daga gidan Gwamn...

Read more »
 
Top