Yadda Zaka Samu Naira 10000 Kyauta a Kowane Wata
Yadda Zaka Samu Naira 10000 Kyauta a Kowane Wata

joomta promo: yadda zaka samu ₦10000 a ko wane wata ba tare da ko sisinka ba, barkanmu da wannan lokaci, a yau darasin da zan gabatar muku akan wani sabon site ne na samun kudi a yanar gizo (make mon…

Read more »

Adam A Zango Yafi Kowa ne Jarumi Kudi A Kannywood

Bayan da jarumar fina-finan Hausa, Ummi Duniyarnan ta nuna kudin da Masari ya bata a matsayin ladar wakar data mai, Adam A. Zango ya tsokaneta inda yace ko zai zo yayi auren jarine? Saidai Ummi ta ba…

Read more »

Adam A. Zango ya fi kowane jarumi kudi a Kannywood

Bayan da jarumar fina-finan Hausa, Ummi Duniyarnan ta nuna kudin da Masari ya bata a matsayin ladar wakar data mai, Adam A. Zango ya tsokaneta inda yace ko zai zo yayi auren jarine? Saidai Ummi ta ba…

Read more »

  • Kalli Hotunan Dasuka Janyowa Amina Amal Tsinuwa
  • Kalli Hotunan Dasuka Janyowa Amina Amal Tsinuwa
  • Kalli Hotunan Dasuka Janyowa Amina Amal Tsinuwa
Kalli Hotunan Dasuka Janyowa Amina Amal Tsinuwa

Wannan hoton mutane suna bayanin cewa gaskia bai kamata ba tana irin wannan shigar hakan bai daceba.Inda wasu kuma hoton ya birgesu Kalli hoton anan kasa.. …

Read more »

Zaben Jihar Kano Babu Wani Inconclusive Karyace Kawai - Abduljabbar Nasiru Kabara
Zaben Jihar Kano Babu Wani Inconclusive Karyace Kawai - Abduljabbar Nasiru Kabara

Shehin Malamin Yayi Kira Ga Shugabanni Kamar Haka Inda Yace...Ina Kira ga Baba Buhari Kayiwa Allah Ka Dubi Kanawan Dabo Kasa Baki A Wanan Lamari dake neman Har gitsa kano kaja Ganduje Ajikinka ka Bas…

Read more »

Innalillahi Wa'inna Ilaihin Raji'un. Allah ya yi wa Furodusa Rabi'u Haruna (Al-Rahuz) Rasuwa
Innalillahi Wa'inna Ilaihin Raji'un. Allah ya yi wa Furodusa Rabi'u Haruna (Al-Rahuz) Rasuwa

Innalillahi Wa'inna Ilaihin Raji'un. Allah ya yi wa Furodusa Rabi'u Haruna (Al-Rahuz) Rasuwa. Ya rasu ne bayan ya yi doguwar jinya, sakamakon hadarin mota da ya samu. Muna rokon Allah ya gafarta masa…

Read more »

  • VIDEO: Gwamnan Katsina ya baiwa Ummi Duniyarnan Miliyan 6 da dubu dari 5 a matsayin ladar wakar da ta mai
  • VIDEO: Gwamnan Katsina ya baiwa Ummi Duniyarnan Miliyan 6 da dubu dari 5 a matsayin ladar wakar da ta mai
VIDEO: Gwamnan Katsina ya baiwa Ummi Duniyarnan Miliyan 6 da dubu dari 5 a matsayin ladar wakar da ta mai

Jarumar fina-finan Hausa, Ummi Abdulwahab wadda aka fi sani da Ummi Duniyarnan ta samu ladar aiki me tsoka daga gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari bisa wakar da ta mai. A wani bidiyo da ta wal…

Read more »

  • Ali Nuhu ya samu mabiya miliyan 1 a Instagram
  • Ali Nuhu ya samu mabiya miliyan 1 a Instagram
Ali Nuhu ya samu mabiya miliyan 1 a Instagram

Bayan Rahama Sadau da Hadiza Gabon, tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu,Sarki ya zama na uku a cikin masana'antar Kannywood sannan na daya a cikin jarumai maza da ya fara samun mabiya miliyan daya a …

Read more »

Sau 100 idan za a sake zabe a Kano mu za mu yi nasara - Kwankwaso
Sau 100 idan za a sake zabe a Kano mu za mu yi nasara - Kwankwaso

Jagoran jam'iyyar PDP a jihar Kano da ke arewacin Najeriya, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso, ya ce duk da ba su gamsu da matakin da hukumar zabe kasar ta dauka ba na sake gudanar da zabuka a wasu jihohi…

Read more »

  • Kalli Kyawawan Hotunan Yan Fim Da sunka taya Ali Nuhu Murna Zagayowar Haihuwarsa 'Happy Birthday

Kalli Kyawawan Hotunan Yan Fim Da sunka taya Ali Nuhu Murna Zagayowar Haihuwarsa 'Happy Birthday"

Wannan wasu kadan daga cikin jarumai da sunka taya ali nuhu murna zagoyawar haihuwarsa ne ga hotunan kamar haka: ©HausaLoaded …

Read more »

Babban dalilin da yasa nake kira a zabi Ganduje – Inji Sheikh Kabiru Gombe
Babban dalilin da yasa nake kira a zabi Ganduje – Inji Sheikh Kabiru Gombe

Babban Malamin addinin Musulunci, kuma sakataren kungiyar Jama’atil Izalatil Bidi’a wa Iqamatissunnah, Sheikh Kabiru Gombe ya bayyana wani kwakkwaran dalilin da ya kamata jama’ar jahar Kano su sake z…

Read more »

Kannywood Din Yanzu Ba Kamar Ta Baya Bace , Ta Yanzu Sunanta kasuwar Bukata - Adam A Zango
Kannywood Din Yanzu Ba Kamar Ta Baya Bace , Ta Yanzu Sunanta kasuwar Bukata - Adam A Zango

MAI KUDI KO DAUKAKA KO BUDEWA MUTANE HANYAR DA ZASU SAMI KUDI SHINE MAI FADA AJI. IDAN KA RASA DAYA DAGA CIKI TOH TAKA TA KARE. DON HAKAN YA FARU A DA MUTANE DA DAMA A CIKIN MASANA'ANTAR . SANNAN KUM…

Read more »

  • Zaka rike baki idan kaga dabarar da wannan mutumin yayi wajan satar Akuya

Zaka rike baki idan kaga dabarar da wannan mutumin yayi wajan satar Akuya

Wannan wani barawon Akuyane da 'yansanda suka kama a kasar Kenya inda ya fito da wata dabarar sata da ta baiwa mutane da dama mamaki saboda ba'a taba ganin irintaba. Bayan da ya saci kiyar, barawon y…

Read more »

Kalli tsohon hoton tsohon shugaban kasa, Marigayi, Janar Murtala na sallah a filin daga
Kalli tsohon hoton tsohon shugaban kasa, Marigayi, Janar Murtala na sallah a filin daga

Tsohon shugaban kasa, Marigayi, Janar Murtala Ramat Muhammad kenan yake sallah a filin daga, muna fatan Allah ya kai rahama kabarinshi.…

Read more »

Karanta amsa me daukar hankali da General BMB ya baiwa wani da ya cemai kullun kaya daya yake fama dasu
Karanta amsa me daukar hankali da General BMB ya baiwa wani da ya cemai kullun kaya daya yake fama dasu

Tauraron fina-finan Hausa, Bello Muhammad Bello da aka fi sani da General BMB ya mayarwa da wani da ya ce mai ta kare mai kullun kaya daya yake sawa amsa me daukar hankali. BMB ya bayar da amasar a s…

Read more »
 
Top