Allah ya isa duk wanda yamin kazafin zina - Inji Amina Amal
Allah ya isa duk wanda yamin kazafin zina - Inji Amina Amal

Tauraruwar fina-finan Hausa da lokaci zuwa lokaci takan shiga cece-kuce saboda irin hotunan da take wallafawa a dandalinta na sada zumunta, Amina Amal ta fito ta caccaki wadanda suke sukarta akan hot…

Read more »

DANA SANI KEYACE: Daga zuwa belin surukin Atiku: EFCC ta kama mataimakin shugaban yakin neman zaben PDP, Tanimu Turaki
DANA SANI KEYACE: Daga zuwa belin surukin Atiku: EFCC ta kama mataimakin shugaban yakin neman zaben PDP, Tanimu Turaki

Jam'iyyar PDP ta yi zargin cewa hukumar hana yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC ta kama membanta wanda shine mataimakin shugaban kwamitin yakin neman zaben ta na shugaban kasa, watau Barista…

Read more »

Kaji Aiki Manya: Shugaba Buhari Ya Antaya Naira Bilyan 55 Ga Hukumar Kula Da Arewa Maso Gabas
Kaji Aiki Manya: Shugaba Buhari Ya Antaya Naira Bilyan 55 Ga Hukumar Kula Da Arewa Maso Gabas

Sabuwar hukumar da gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari ta kirkiro da zai mayar da hankali wajen da yankin Arewa maso gabashin Nijeriya, NEDC, za ta fara aiki nan bada jimawa da kudin fara aiki d…

Read more »

Ka yi sak amma yanzu kana aiken a baka bashin taliya daya - Yanda Wani ya caccaki kwastomanshi

Wani bawan Allah ya caccaki wani da ya ce wai kunyi mugunta ta kare a kanku, yace kunyi sak amma yanzu yazo yana aiken a bashi bashin taliya daya. Saidai wannan rubutu da yayi a shafinshi na Twitter …

Read more »

Atiku ya zabi lauyoyin da za su kalubalanci sakamakon zabe
Atiku ya zabi lauyoyin da za su kalubalanci sakamakon zabe

Dan takarar shugabancin Najeriya na babbar jam’iyyar adawa ta PDP, Atiku Abubakar, ya kaddamar da tawagar lauyoyin da za su kalubalanci sakamakon zaben shugaban kasa na ranar 23 ga watan Fabarairu da…

Read more »

Kotu ta soke takarar Abba Kabir Yusuf na PDP a Kano
Kotu ta soke takarar Abba Kabir Yusuf na PDP a Kano

Wata babbar kotun tarayya a Najeriya ta rushe zaben da jam'iyyar PDP ta gudanar a jihar Kano wanda ya bai wa Abba Kabir Yusuf damar zama dan takarar gwamna a jam'iyyar. Alkalin kotun, Lewis Allagoa y…

Read more »

Karanta martanin Gwamnatin jihar Kano akan hana Abba Yusuf takarar gwamna

Bayan labarin dakatar da dan takarar gwamnan Kano, Abba K. Yusuf da kotu tayi, me baiwa gwamnan Kanon shawara akan kafafen watsa labarai, Salihu Tanko Yakasai ya bayyana cewa, tun kamin ranar Asabar,…

Read more »

Yar Shekara 14 Ta Datse Al'aurar Wani Mutum Da Ya So Yi Mata Fyade A Katsina
Yar Shekara 14 Ta Datse Al'aurar Wani Mutum Da Ya So Yi Mata Fyade A Katsina

Wata yarinya 'yar shekara 14 ta datse al'aurar wani mutum me suna Bashir Ya'u da ya yi yunkurin yi mata fyade a kauyen Yargasa na jihar Katsina. Jaridar Katsina Post ta yi rahoton cewa rundunar 'yan …

Read more »

Kalli Hoton Maryam Gidado da ya jawo mata Allah wadai

Tauraruwar fina-finan Hausa Maryam Gidado kenan sanye da kaya masu kama da na bacci data saka a dandalinta na sada zumunta da muhawara, mutane da dama sunyi Allah wadai da wannan hoton data saka inda…

Read more »

"ku kuke jawowa ana ce muku matan banza - wani ya gayawa A'isha akan wannan hoton

Jarumar fina-finan Hausa A'isha Indo kenan tare da wata kawarta a wannan hoton inda wasu masoyanta suke ganin kayan da kawartata ta saka ta dauki wannan hoto basu dace ba, ko kuma hoton be kamata a n…

Read more »

Anyi Allah wadai da yanda Ado Gwanja ya dauki hoto a bandaki

Shahararren mawakin mata Ado Gwanja kenan a wannan hoton daya dauka a bandaki, mutane sunyi tir da wannan abu da yayi, wasu suna bashi shawarar cewa ba mutuncinshi bane ya rika daukar hoto a bayiba,.…

Read more »

Fatima Ganduje na murnar cika shekara guda da yin aure

Shekara guda kenan da daura auren diyar gwamnan jihar Kano, Fatima Abdullahi Ganduje tare da dan gwamnan jihar Oyo, Idris Ajimobi, daurin auren nasu na daya daga cikin wanda ya fi daukar hankula a Ar…

Read more »

[Hotuna] Kallo Taurarin fina-finan Hausa sun jewa shugaba Buhari murnar ci zabe

Taurarin fina-finan Hausa da damane suka halarci ganawar da shugaban kasa, Muhammadu Buhari yayi a daren jiya tare da tawagar mata da matasa da suka mai yakin neman zabe inda suka je har fadarshi dan…

Read more »

Kalli Hoton Zahara Buhari sanye da kayan APC
Kalli Hoton Zahara Buhari sanye da kayan APC

Diyar shugaban kasa, Zahara Buhari kenan a wannan hoton nata da ta sanya a shafinta na sada zumunta inda take sanye da Atamfar APC, tace,Alhamdulillahi.…

Read more »

Kalli zanen lashe zaben shugaba Buhari da ya dauki hankula
Kalli zanen lashe zaben shugaba Buhari da ya dauki hankula

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wannan zanen da tauraron me zane, Mustafa Bulama ya mai, inda aka ganshi yana shan ruwan Faro mallakin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubak…

Read more »
 
Top