Gaskiya an raina mana hankali: Ta yaya jihohin Borno da Yobe dake fama da yaki suka kawo kuri'un da suka fi na jihohin Anambra da Ebonyi yawa? - Inji Peter Obi, mataimakin Atiku
Gaskiya an raina mana hankali: Ta yaya jihohin Borno da Yobe dake fama da yaki suka kawo kuri'un da suka fi na jihohin Anambra da Ebonyi yawa? - Inji Peter Obi, mataimakin Atiku

Ga dukkan alamu dai sakamakon zaben jihohin Borno da Yobe na ci gaba da daukar hankula sosai kuma be yiwa musamman 'yan kudu dadi ba, bayan zagin da suka gama yiwa 'yan Arewa a shafin Twitter akan sa…

Read more »

Harda Kuma: INEC ta bada hakuri kan jami’in ta da ya yi mankas da barasa
Harda Kuma: INEC ta bada hakuri kan jami’in ta da ya yi mankas da barasa

Jami’in Zabe na INEC mai kula da Karamar Hukumar Bokkos, cikin Jihar Filato, Salihu Musa, ya bada hakuri dangane da abin kwatagwalcin da wani jami’in INEC ya yi, inda ya sha giya yay i mankas. Musa y…

Read more »

Karanta amsar da Mansurah Isah ta baiwa wani da yace mata bata yi sa'ar miji ba

A yayin da take murnar zagayowar ranar haihuwarta, Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Mansurah Isah,matar Sani Musa Danja ta samu wani sakon taya murna daga wani wanda a karshe ya ce maya'bakiyi s…

Read more »

[Ma'aurata] Yadda Amarya Zata Gyara Jikinta Har Zuwa Ranar Aurenta
[Ma'aurata] Yadda Amarya Zata Gyara Jikinta Har Zuwa Ranar Aurenta

A yau zamu fara ne dayanda amarya zata gyara jikinta har zuwa ranar aurenta Wanda wannan ranace da akeso ta fito tsaf gwanin sha awa Wanda na fitar da wannan topic din ne saboda duba da yanda kowacce…

Read more »

Ma'aurata Wankan Amarci Cikin Sauki
Ma'aurata Wankan Amarci Cikin Sauki

Masu karatu barkan mu da sake haduwa a wannan makon. Da fatan ana jin dadin abubuwan da muke kawo muku masu matukar amfani a zamantakewarmu na yau da kullum. Dangane da yawan wayan da nake samu a kwa…

Read more »

Kaji Hanyoyin Da Zaka Dawwamar Da Soyayyar Matarka A Zuciyarta
Kaji Hanyoyin Da Zaka Dawwamar Da Soyayyar Matarka A Zuciyarta

Aure ya zama tamkar wasan yara a wajen Malam Bahaushe saboda rashin martaba shi da ba a yi. Sau tari za ka samu da an fara zaman soyayyar ta ke gushewa sabida ma’auarantan na kasa kiyaye wasu ginshik…

[Hotuna] Kalli Hotunan Mansurah Isah ta yi murnar zagayowar ranar haihuwarta

Mansurah Isah ta yi murnar zagayowar ranar haihuwarta Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Mansurah Isah ta yi murnar zagayowar ranar haihuwarta, wadannan hotunane yayinda take murna, hoton sama itac…

Read more »

Kalli Wani Zazzafan Hoton Hauwa Waraka  Daya Birge
Kalli Wani Zazzafan Hoton Hauwa Waraka Daya Birge

kalli wani zazzafan hoton hauwa waraka dayayi kyau.. Tauraruwar fina-finan Hausa, Hauwa Waraka kenan a wannan hoton nata da ta sha kwalliya, ta yi kyau, sosai, muna mata fatan Alheri.…

Read more »

Kalli wani dan Kwankwasiyya da yayi yunkurin rataye kanshi bayan sanar da sakamakon Kano
Kalli wani dan Kwankwasiyya da yayi yunkurin rataye kanshi bayan sanar da sakamakon Kano

Kalli wani dan Kwankwasiyya da yayi yunkurin rataye kanshi bayan sanar da sakamakon Kano Kalli wani dan Kwankwasiyya da yayi yunkurin rataye kanshi bayan sanar da sakamakon Kano Wani hoton bidiyo da t…

Read more »

Sakamakon Jihohin Borno da Yobe sun gigita 'yan kudu suna ta surfawa 'ya Arewa Ashar
Sakamakon Jihohin Borno da Yobe sun gigita 'yan kudu suna ta surfawa 'ya Arewa Ashar

Sakamakon Jihohin Borno da Yobe sun gigita 'yan kudu suna ta surfawa 'ya Arewa Ashar Sakamakon jihohin Yobe da Borno sun tayar dawa da mutanen Kudu, Musamman Inyamurai hankali inda su kaita zagin yank…

Read more »

Kuri'un Da Buhari Ya Samu A Katsina Aringizon Su Aka Yi - Inji Cewar Salisu Majigiri
Kuri'un Da Buhari Ya Samu A Katsina Aringizon Su Aka Yi - Inji Cewar Salisu Majigiri

Shugaban jamiyyar PDP a jihar Katsina Kuma dan takarar mataimakin Gwamna a karkashin jamiyyar adawa ta PDP, Alhaji Salisu Yusuf Majigiri ya bayyana matsayar jamiyyar sa ta PDP inda ya ce jamiyyarsa b…

Read more »

[Music] Download Sabuwar Wakar Rarara Ku Bani Kidan Danne PDP
[Music] Download Sabuwar Wakar Rarara Ku Bani Kidan Danne PDP

Wannance Sabuwar Wakar Rarara Mai Taken Ku Bani Kidan Danne PDP .. Ku Danna Akan Download Domin Saukar Wa Zuwa kan wayarku. Download Music Now …

Read more »

Sanata Shehu Sani ya zo na 3: Ya fadi zabe bazai koma majalisa ba
Sanata Shehu Sani ya zo na 3: Ya fadi zabe bazai koma majalisa ba

Sanata Shehu Sani me wakiltar Kaduna ta tsakiya kuma dan takara a jam'iyyar PRP yayi rashin nasara a zaben daya gudana ranar Asabar data gabata, inda Uba Sani na jam'iyyar APC kuma na hannun damar Gw…

Read more »

Buhari ya kada Atiku da kuri’u sama da 900,000 a Jihar Katsina
Buhari ya kada Atiku da kuri’u sama da 900,000 a Jihar Katsina

Farfesa Fatima Mukhtar da ta bayyana sakamakon Zaben Jihar Katsina a garin Katsina, sakamakon ya nuna ratar kuri’u sama da 900,000 ne Jam’iyyar APC ta ba PDP a Zaben Shugaban Kasa da aka yi. Buhari y…

Read more »
 
Top