A samu
Jan Apple ๐ ๐ ๐
Madara ta Gari sachets 2, ๐ฎ,
Zuma me Inganci.
Yadda Za a Hada
A Bare apple din a yankashi kanana kanana, se asamu mazubi mekyau a juye madarar gabadaya, a Zuma Cokali 3.
Ba a sa Ruwa, idan ba Zuma asa Sugar me Kwaya, 3 cubes.
Anasha sau 2 a rana tsawon kwana 7.
Yan Uwa Ai share Mungode, Allah yakarowa Ma aurata Zaman Lafiya.
© Sirrinrikemiji
Post a Comment