Limamin mata wato ado Gwanja wanda yafi fice wajen rera wakokin sa akan mata wanda ya fitar da wakarsa mai suna "Rawa Langa Langa" a yau ma yazo da wata waka.
Wannan waka kai da jin sunanta kasan cewa lallai ta chashewa ce 'Ana Kida'.
Download , enjoy and share
©HausaLoaded
Post a Comment