Nazir m Ahmad dai shaharren mawaki ne a fagen siyasa da sarauta wanda yanzu haka shine sarkin wakar san kano.

Wanda yayi fice wajen rera wakokin ga sarakuna da kuma manya manyan masu kudi.
Wanda yayi fice wajen wakar Sardaunan dutsi da sarkin kano da dai sauransu, a yau kam wannan waka an koma kasar nijar wanda ya rerawa shaharren dan siyasar kasar mai suna ' Idi Master.

Zaku iya kallon wannan waka kai tsaye daga Youtube channel din mawakin.






©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top