Kuma itama dai kamar yadda ankayi a cikin fim din mansur 'Abinda Yake Raina' itama wannan an bada labarin wakar da kuma kalaman da shi mawakin Abdul d one ke so.
Haka zalika mai bada umurnin fim din Ali Nuhu shima ya bada labarin ta yadda ya ji wakar ta samu karbuwa da kuma yadda ya dace yayi wannan fim.
Ga bidiyon nan waka a bakin mai ita tafi dadi.
©HausaLoaded
Post a Comment
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.