Wannnan wani sabon bidiyo ne da jarumi lawal Ahmad yayi akan masu amfani da instagram akan yadda suke daukar hotona suna sanyawa.

Inda ciki yayi dogon surutu shine adam m adam ya bashi amsa dai dai da tambaya da yayi ko martani.

Ga bidiyon nan kasa.




©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top