Wani masoyin Hadiza Gabon ya samu kulawarta bayan da ya bayyana cewa yana tara kudi dan ya aureta.
Ya kuma bayyana cewa ita Hadizar tana ganin kanta a wadda bata da saurayi amma shi a zuciyarshi sun yi aure har sun samu yara 4 mace da namiji.



 Da tacke mayar masa da martani, Hadiza Gabon ta bayyana cewa “lallai kana da babbar zuciya kuma inai maka fatan Alheri.


©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top