Mawaki hamisu Breaker yayi abin azo a gani a cikin shekarar da ta gabata inda yazo shine na Biyar cikin Nigerian top music 2019.
Wannnan wakar dai itace "Karshen kauna"

 wanda idan baku manta ba Hausaloaded.com ya kawo muku audio da bidiyon wakar.

A madadin ceo Hausaloaded da mabiyansa na taya Hamisu Breaker murna da a kara hazaka ka zamo cikin top music video in the world.







©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top