Wannan wani kayatace shirine da mai shirya fina finan Hausa King box office mai suna bashir mai shadda ya tsara wanda zai dauki yan kallo a shekara 2020.

Akwai yan wasa kamar haka:-

Ali nuhu

Hassana Muhammad

Ramadan booth

Alhassan kwale

Balkisu salisu

Da dai sauransu.

Ga tallar nan kasa




©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top