Wannan wani waka ce wanda mai bada umurnin ya bada umurnin wakar wato Aminu s bono.
Hamisu Breaker da isah agayi dai duk sun wannan wannan mawaka Abdul Kafinol kuma wasu sun san shi wasu kuma basu san kowaye shi ba.

To duk a cikin wannan waka zaku yi muryoyin ko wane daga cikinsu.
Zaku iya kallon bidiyon wakar kai tsaye daga shafin Youtube channel dinsa shi Aminu s bono.
Audio kuwa zaku iya saukar da ita a nan ga duk mai buƙata.








©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top