Maryam ab yola wadda tayi fice a cikin fim din "Nas" wanda jarumi adam a zango uya aura ta tayashi murna zagayowar ranar haihuwarsa da kalamai masu hikima da ta baiwa mutane mamaki sosai a shafinta na instagram.

Shine wannan shafin Hausaloaded blog yaga yana da kyau ya kawo muku wannan posting domin nishadantarda ku.

Kuma zamu kawo muku shi kai tsaye dga shafin jarumar.


©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top