Daga Rayyahi Sani Khalifa

A yau 29 ga watan Satumba aka bude taron gidauniyar Maulana Sheikh Sharif Ibrahim Saleh Maiduguri mai taken SHEIKH SHARIF SALEH ISLAMICCENTRE (SHISIC), a dakin taro na National Conference Centre dake Abuja.

Taron ya kunshi manyan jami'an gwamnati da masu hannu da shuni, inda manyan baki suka yi ta bada gudunmawa.

A nasa gudununmawan Maulana Sheikh Dahiru Usman Bauchi a madadin shi kansa da iyalansa ya bada gudunmawan kudi naira milyan ashirin da biyar (25,000,000)

Allah ya sa albarka a wannan aikin alkairi, amin.








©HausaLoaded

Post a Comment

Emoticon
:) :)) ;(( :-) =)) ;( ;-( :d :-d @-) :p :o :>) (o) [-( :-? (p) :-s (m) 8-) :-t :-b b-( :-# =p~ $-) (b) (f) x-) (k) (h) (c) cheer
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.

 
Top