Ya sanya Wannan chalanjin ne da ya yasanya cikin kwana 7 mako daya a kenan.
Ga abubuwan da duk wanda ta samu nasara zatayi wannan gasa zata samu kamar haka:-
1 - Tecno phantom 9
2 - kati na Dubu ashiri ₦20,000
3 - 20 cartons na Indomie
Domin zabar gwanarka to sai ka garzaya zuwa wannan link da munka kawo kayi comment da sunan jarumar ko kaje direct a shafinsa kuyi zaben jarumar da kake support.
Ku kasance da shafin Hausaloaded.com a koda yaushe.
©HausaLoaded
Post a Comment