April 13, 2025 04:24:09 AM Menu



Assalamu alaikum warahamatullah Albishirinku yan uwana ma'abota sauraren wakokin hausa a yau nazo muku da sabuwa wakar Garzali Miko mai suna "Yakamata kigane inasonki".

Wannan wakar itama dai daga audio din har Video wakar tayi kyau sosai sai dai kun saurara.
Ga bidiyon nan da zaku iya kallo a Youtube channel dinsa kai tsaye ko kuma Downloading.








©HausaLoaded

Post a Comment

Emoticon
:) :)) ;(( :-) =)) ;( ;-( :d :-d @-) :p :o :>) (o) [-( :-? (p) :-s (m) 8-) :-t :-b b-( :-# =p~ $-) (b) (f) x-) (k) (h) (c) cheer
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.

 
Top