Ina ana so jiki yayi kyau sosai kuma datti yabar jikin yayi fes, sai a samu uku bisa hudu na ruwan tsamiya mai kauri da babban cokali biyu na brown sugar da dan baking powder kadan a markada yayi laushi sai ayi amfani dashi a diddirje jiki dashi yayin wanka. Za a iya kuma lakuta a jikin soson wanka ayi wanka ayi amfani dashi, kuma in ana amfani da wannan hadin, jiki zai yi kyau da sheki in sha allahu.


© Sirrinrikemiji

Post a Comment

 
Top