image © Htrust

Sarkin waka yayi wata kalma da mutane sukace ta batsa ce kan hoton Hadiza Gabon

Sarkin waka yayi wata kalma da mutane sukace ta batsa ce kan hoton Hadiza Gabon bayan ya sakashi a shafinsa na instagram IYA KUDINKA IYA SHAGALINKA

futaccen mawakinnan sarkin waka naziru yasanya hoton futacciyar jarumar fina finan hausannan hadiza gabon a shafinsa na instagram tare da yimata wani kirari wanda yaja hankalin jamaa da har suka juya masa ita zuwa Kalmar batsa,


image © Htrust

kamar yadda kuka sani de futacciyar jaruumar hadiza gabon da mawakin naziru sarkin waka sun taba soyayya a baya wanda har takusa kaisu ga aure amma daya ke aure lamarine na uban giji abun beyiwu ba


sarkin waka ya sanya hoton tsohuwar masoyiyar tasa ne a shafinsa na instagram inda ya danyi wani rubutu a kasan hoton kamar haka IYA KUDINKA IYA SHAGALINKA sannan yayi tagging din futaccen kamfanin saida atamfofunnan na mudassir and brothers wato @MUDATEXNIG sannan ya ske yin taggin din jarumar hadiza gabon wato @ADIZATOU


image ©Htrust

wannan kalma da sarkin waka yayi ta iya kudinka iya shagalinka itace tajawo hankulan mabiyansa a instagram idan sukayi tai wa wannan kalma fassara domin daga cikin su akwai wani da yayiwa sarkin waka waazi mai suna waziri kumo kamar haka,

Wannan ba dai dai bane ku ajiye matanku a gida kuzo kuna tallata yayan wasu wlh kunada yara kuma wlh sai allah ya tambayeku kuma sai arrama akan yaranku kai naziru me maananka na cewa iya kudinka kaga wannan maganar banzace,


image ©Htrust

sannan yayi tagging din sarkin waka dakuma ita kanta hadiza gabon
sannan daga cikin wadanda suka maid a martini akan wannan hoto akwai wadanda dayawa sukayiwa jarumar da kuma mawakin fatan zama miji da mata,

amma a dan bunciken da jaridar hausa trust tayi ta gano cewa futacciyar jaruma hadiza gabon ta fara tallan futaccen kamfanin atamfofi na mudassir and brothers a shafinta na instgram idan take tallata kayan kamfanin musamman ma atamfofi,

to kusan wannan daliline yasa sarkin waka ya taya jarumar tallan wannan kamfani na mudassir ta hanyar saka hotonta a shafinsa na instagram har yake cewa iya kudinka iya shagalinka,

sannan kowa yasan cewa futaccen mawaki naziru yana daya daga cikin manyan mawaka da suka tallata wannan kamfani na mudassir an brothes.

©Htrust

Post a Comment

 
Top