Wannan hadin shima ba a barshi a baya ba, zan iya cewa duk yafi sauran ma. Yana matukar gyara fata da laushi da kyau da kuma haske.

Yadda za ayi amfani dasu: A samu ayaba guda daya da kindirmo cokali biyu da kuma zuma cokali daya sai a hada su a markada su sosai sai a shafa a fuska da hannu da kuma duk inda ake da bukatar yayi kyau, haske da kuma kamshi


© Sirrinrikemiji

Post a Comment

 
Top