Yanzu-Yanzu: An samu sabbin mutum 3 dauke da Coronavirus/COVID-19 a Najeriya
Yanzu-Yanzu: An samu sabbin mutum 3 dauke da Coronavirus/COVID-19 a Najeriya

Da Duku-Dukun safiyar yau,Lahadi an sake samun mutane 3 dauke da cutar Coronavirus/COVID-19 a Najeriya.   Mutanen an samesune a Jihar Legas inda kuma aka tabbatar da cewa sun ziyarci kasashen da cutar…

Read more »

Mutane 793 ne suka mutu a kasar Italiya, Jiya Asabar dalilin Coronavirus/COVID-19
Mutane 793 ne suka mutu a kasar Italiya, Jiya Asabar dalilin Coronavirus/COVID-19

Hukumomin kasar Italiya sun sanar da cewar ranar Sabar, 21 ga watan Maris, mutane 793 ne suka mutu sakamakon kamuwa da cutar coronavirus, abinda ya kawo adadin mutanen da suka mutu a kasar zuwa 4,825,…

Read more »

Coronavirus: Lewandowski ya bada gudunmuwar Euro miliyan daya
Coronavirus: Lewandowski ya bada gudunmuwar Euro miliyan daya

Dan kwallon Bayern Munich, Robert Lewandowski da matarsa Anna sun bayar da gudunmuwar Euro miliyan daya domin yaki da cutar coronavirus.     Sauran ‘yan wasan Munich Leon Goretzka da Joshua Kimmich su…

Read more »

Halin da Ake Ciki Kan Coronavirus/COVID-19 a Najeriya
Halin da Ake Ciki Kan Coronavirus/COVID-19 a Najeriya

A yayin da Duniya ke ci gaba da yakar cutar Coronavirus/COVID-19 Najeriya ma na iya nata kokarin dan ganin ta kare al’ummarta daga Annobar dake neman durkusar da al’amuran Duniya.   A jiya, Asabarne a…

Read more »

Hukumar kula da jiragen kasa ta dakatar da zirga zirga har zuwa wani lokaci
Hukumar kula da jiragen kasa ta dakatar da zirga zirga har zuwa wani lokaci

Hukumar da ke kula da tashoshin jiragen kasa (NRC) ta dagatar da daukan fasinjoji dake fadin kasar har zuwa wani lokaci, wanda matakin zai fara daga ranar Litinin 23 ga watan Maris 2020. Matakin dakat…

Read more »

MUSIC : Muhammad Melery : Kina Raina song 2020
MUSIC : Muhammad Melery : Kina Raina song 2020

Sauke Sabuwar Wakar Muhammad Melery Mai Suna “Kina Raina” Wakar Dai Kamar Yanda Muka Sani Ta Soyayya Ce, Inda Mawakin Yake NuNa Girman Soyyayar Ta Dake Ran Shi. Download And Enjoy DOWNLOAD MP3 Source…

Read more »

MUSIC: Lsvee Ft DJ Ab – Kudin Makaranta Ep2
MUSIC: Lsvee Ft DJ Ab – Kudin Makaranta Ep2

Sauke Wakar Lsvee Tare Da Dj Ab “ Kudin Makaranta Ep2″ Wakar Mawakin Yayita Ne Game Da Wata Baby Data Cinye Mashi Kudin Makarantar Shi . Sauke Wakar Domin Kujita DOWNLOAD MP3 Sources:hausamini.com.ng…

Read more »

Yadda aka samar da sunan Covid-19 a madadin Corona
Yadda aka samar da sunan Covid-19 a madadin Corona

Shin kasan dalilin da yasa ake kiran Corona da Covid-19 ? Hukumar lafiya wadda aka fi sani da WHO ita ce ta samar da sunan a ta bakin shugaban hukumar Tedros Adhanom Ghebreyesus wanda ya shai dawa man…

Read more »

Fati Washa ta sha kyau a wannan hoton

View this post on Instagram If you see someone without a smile give them one of yours #smileissunnah #fatimaabdullahi A post shared by Fatima Abdullahi (@washafati) on Mar 20, 2020 at 5:02pm PDT Tau…

Read more »

Wa zai maye gurbin Naziru Sarkin wakar San Kano?
Wa zai maye gurbin Naziru Sarkin wakar San Kano?

Fitaccen mawakin sarautar nan mai suna Naziru M Ahmad wanda a ke yi wa lakabi da Sarkin wakar Sarkin Kano ya yi murabus daga mukamin sa. Mawakin ya rubuta takardar yin murabus din ne a ranar Juma'ar …

Read more »

Mutum 51 kacal Adam Zango ya ke hulda da su a shafin Instgram –Adam Zango
Mutum 51 kacal Adam Zango ya ke hulda da su a shafin Instgram –Adam Zango

Shahararren mawakin Hausa, kuma tsohon jarumi a masana'antar Kannywood, Adam A Zango, ya fara bin mutane 31 kacal wanda ya zaba ya kuma yi mu'amala da su a shafin sa na sada zumunta wato Instagram. A…

Read more »

Mutu ka Raba: Adam A. Zango ya yabi matarsa

Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango kenan a wadannan hotunan inda yake yabon matarsa da cewa tana da Ilimin Boko daga Arabiyya. View this post on Instagram MUTU KA RABA MY QUEEN!! NO MAKE UP__NO …

Read more »

Coronavirus:Shugaban Rasha na shan Yabo sosai saboda Kwace lasisin kamfanonin da suka karawa abun rufe fuska kudi
Coronavirus:Shugaban Rasha na shan Yabo sosai saboda Kwace lasisin kamfanonin da suka karawa abun rufe fuska kudi

A yayin da Annobar Coronavirus ta yi kamari, jama’a kan yi amfani da abin rufe hanci da baki dan rage hadarin kamuwa da ita.   A yanzu cutar ta yi kamari sosai a yankin turai inda ta zarga kasar China…

Read more »

Amurka ta yi gwajin shu’umin makamin da ya fi sauti sauri
Amurka ta yi gwajin shu’umin makamin da ya fi sauti sauri

Amurka ta yi gwajin wani sabon makami mai linzami da aka yi wa lakabi da ‘Hypersonic Missile’ wanda ke iya mamaye makaman abokan gaba duk inda suke kuma ya hana su tasiri.   Ma’aikatar Tsaron kasar ta…

Read more »

Coronavirus/COVID-19: Mu ba zamu hana ayyukan addini ko rufe makarantu ba>>Gwamanatin jihar Edo
Coronavirus/COVID-19: Mu ba zamu hana ayyukan addini ko rufe makarantu ba>>Gwamanatin jihar Edo

Gwamnan jihar Edo,Godwim Obaseki ya bayyana cewa a yanzu jiharsa ba zata dakatar da ayyukan Ibada ba ko kuma rufe makarantu ba.   Gwamnan ya bayyana hakane a jiya, Juma’a, 20 ga watan Maris na shekara…

Read more »
 
Top