kalli wani zazzafan hoton hauwa waraka dayayi kyau.. Tauraruwar fina-finan Hausa, Hauwa Waraka kenan a wannan hoton nata da ta sha kwalliya, ta yi kyau, sosai, muna mata fatan Alheri.…
kalli wani zazzafan hoton hauwa waraka dayayi kyau.. Tauraruwar fina-finan Hausa, Hauwa Waraka kenan a wannan hoton nata da ta sha kwalliya, ta yi kyau, sosai, muna mata fatan Alheri.…
Kalli wani dan Kwankwasiyya da yayi yunkurin rataye kanshi bayan sanar da sakamakon Kano Kalli wani dan Kwankwasiyya da yayi yunkurin rataye kanshi bayan sanar da sakamakon Kano Wani hoton bidiyo da t…
Sakamakon Jihohin Borno da Yobe sun gigita 'yan kudu suna ta surfawa 'ya Arewa Ashar Sakamakon jihohin Yobe da Borno sun tayar dawa da mutanen Kudu, Musamman Inyamurai hankali inda su kaita zagin yank…
Shugaban jamiyyar PDP a jihar Katsina Kuma dan takarar mataimakin Gwamna a karkashin jamiyyar adawa ta PDP, Alhaji Salisu Yusuf Majigiri ya bayyana matsayar jamiyyar sa ta PDP inda ya ce jamiyyarsa b…
Wannance Sabuwar Wakar Rarara Mai Taken Ku Bani Kidan Danne PDP .. Ku Danna Akan Download Domin Saukar Wa Zuwa kan wayarku. Download Music Now …
Sanata Shehu Sani me wakiltar Kaduna ta tsakiya kuma dan takara a jam'iyyar PRP yayi rashin nasara a zaben daya gudana ranar Asabar data gabata, inda Uba Sani na jam'iyyar APC kuma na hannun damar Gw…
Farfesa Fatima Mukhtar da ta bayyana sakamakon Zaben Jihar Katsina a garin Katsina, sakamakon ya nuna ratar kuri’u sama da 900,000 ne Jam’iyyar APC ta ba PDP a Zaben Shugaban Kasa da aka yi. Buhari y…
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya lashe zabe a karin jihohi kamar haka: Ya lashe jihar Naija kamar yanda kamfanin dillancin labaran Najeriya, NAN ya tabbatar, sannan ya lashe jihar Kogi, da kuma jih…
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wadannan hotunan da aka dauka a shekarar 2015 da kuma wanda aka dauka a wannan shekarar ta 2019, masu sharhi sun lura da cewa tun a shekarar da ya hau mulki, 2…
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wadannan hotunan yayinda ya ziyarci dakin tattara bayanan zabe na APC a babban birnin tarayya, Abuja. …
Sakamakon jihar Legas ya kammala kuma shugaban kasa, Muhammadu Buhari na jam'iyyar APC ne ke kan gaba inda ya ba dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ratar sama da kuri'u 130, 0…
Abishirinku ma'abota ziyarar wannan shafi a yau nazo muku da sabuwa waka Ali Jita Mai suna "Mata" (wife) Wanda shine munka kawo muku ita domin zakuji dadin wakar. Download Music Now…
_ko kisan wanna_ Abin lura Nonuwan mata sun kasu kashi biyu, akwai mata masu manya nonuwa. Sannan akwai masu kananan nonuwa zanso nayi bayaninsu daya bayan daya. ✿═─ MANYA NONUWA ═─✿ Su wadannan nau'…
Tsohon shugaban marasa rinjaye na majalisar dattijai kuma dan takarar APC na Sanata, Godswill Akpabio ya fadi zabe, ba zai koma majalisar ba bayan da dan takarar PDP, Chris Ekpenyong ya likashi da ka…
Jam'iyyar adawa ta PDP a Najeriya ta sanar da cewa ba za ta iya kau da kai ga abin da ta kira hatsarin da demokradiyyar Najeriya ke daf da fada wa ba. A wata sanarwa da shugaban jam'iyyar Prince Uche…