Rahotannin dake fitowa daga kasuwar Chanjin kudi ta Najeriya na cewa Naira ta samu raguwar daraja a tsakin ta da Dalar Amurka. Nairar na kan 372 zuwa 374 akan kowace Dala 1. Naira dai ta kwashe ku…
Rahotannin dake fitowa daga kasuwar Chanjin kudi ta Najeriya na cewa Naira ta samu raguwar daraja a tsakin ta da Dalar Amurka. Nairar na kan 372 zuwa 374 akan kowace Dala 1. Naira dai ta kwashe ku…
Ma’aikatar lafiyar Faransa ta ce annobar murar Coronavirus ta halaka mutane 108 a kasar cikin kwana daya, adadi mafi muni tun bayan bullar da cutar tayi a kasar, bayan yaduwa daga China, gami da zamew…
Hukumar koli ta addinin Musulunci a Jamhuriyar Nijar ta sanar da soke tarukan sallar juma’a da sauran sallolin jam’i bayan hukumomi sun bayyana samun mutum na farko da cutar coronavirus ta kama a kasa…
A Najeriya yawan wadanda aka Gano na dauke da cutar sun kai 12. A jiya, Alhamis ne aka gano wasu karin mutane 4 a Legas dake dauke da cutar. Saidai mutum na farko dan kasar Italiya da aka fara samu …
Tsohon kocin Arsenal, Arsene Wenger ya bayyana cewa duk da matsalar Coronavirus/COVID-19 da ake fama da ita a Duniya akwai bukatar a kamala gasar Premier League. Wenger ya bayyana hakane a hirar da …
Gwamnan jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal, ya nisanta kansa kan labarin karya da ake yadawa, wai ya nada ‘yar wasan Hausa, Maryam Aliyu Obaje, wadda aka fi sani da Madam Korede mukamin babbar mataima…
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya bayyana abinda ya gani a sansanin ‘yan gudun hijira wadda ‘yan Boko Haram suka fatattaka a yanzu. Shugaba Buhari, ya ce ya ga abubuwan tashin hankali da alhini, sa…
Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wadannan hotunan nata data sha kyau,tubarkallah, muna mata fatan Alheri. © hutudole …
Wannan hoton wani magidanci da matarsa sun dauki hankula sosai inda aka gansu suna soyewa. Banbancin shekaru dake tsakaninshi da matar tashi ya jawo muhawara a shafukan sada zumunta. © hutudole …
Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Washa kenan a wannan hoton nata data sha kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alheri. View this post on Instagram A post shared by Fatima Abdullahi (@washafati) on …
‘Yansanda a jihar Legas sun kama wani karamin yaro me shekaru 14 da laifin yiwa wasu yara maza 2 masu kimanin shekaru 7 da 5 fyade. Lamarin ya farune a yankin Alimosho inda aka kama yaron yayin da y…
Cibiyar dakile yaduwar cututtuka ta Nijeriya (NCDC) ta sanar da bude wasu katafarun dakunan gwajin kwayar cutar coronavirus a jihohi uku na kasar da birnin tarayya Abuja. Dakunan gwajin dai an bude su…
Tauraron mawakin Hausa, Tsohon sarkin wakar Sarkin Kano, Nazir Ahmad Sarkin Waka ya saki wakar da yawa tsohon gwamnan jihar Nasarawa, Sanata Umar Tanko Almakura. Nazir ya saki wakar ne a shafinsa na…