Sauke Sabuwar Wakar Lilin Baba Xee Mp3 Audio, Lilin Baba Ya Sake Wata Zazzafar Waka Da Ta HasKaka Tare Da Farin Jini Ga Masoyar Shi. Dow...
Sauke Sabuwar Wakar Lilin Baba Xee Mp3 Audio, Lilin Baba Ya Sake Wata Zazzafar Waka Da Ta HasKaka Tare Da Farin Jini Ga Masoyar Shi. Dow...
Kawo yanzu, adadin mutanen da cutar Coronavirus ta kashe ya zarta dubu 5 a sassan duniya, kamar yadda Kamfanin Dillancin Labaran Faransa ya ...
Kungiyar kwallon kafa ta Barceona ta bayyana cewa ‘yanwasanta gaba daya ciki hadda Lionel Messi an killace su inda kowa ya zauna a gida sabo...
Tauraruwar fina-finan Hausa,Rahama Sadau kenan a wannan hoton nata data sha kyau. Ta saka hoton a shafinta na sada zumunta inda tawa masoyan...
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai Kenan a wadannan hotunan yayin da ya kaiwa tsohon sarkin Kano, Muhammad Sanusi II ziyara a ...
Hukumar kwallon kafa ta kasar Ingila tace an dakatar da wasannin gasar Premier League na kasar dama duka sauran wasu wasannin da ake bugawa....
An dage duka gasannin UEFA, har da wasannin da za a yi a gasannin zakarun Turai na Champions League da Europa ran 17 da 18 ga wannan watan n...
Ministan Lafiya Osagie Ehanire a ranar Jumma’a ya ce mara lafiya na biyu, wanda a baya aka tabbatar yana dauke da kwayar cutar corona, yanzu...
Hukumumi daga kasar chine na zargin Amurka da yada musu cutar (corvid-19). Wani jami’in kasar yace suna zargin wani soji dan Amurka da kawo...
Tauraron matashin dan kwallon kungiyar Chelsea, Callum Hudson-Odoi ya taki sa’a inda cikin awanni 24 da tabbatar da cewa ya kamu da cutar C...
Tun bayan tsige sarkin da Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje yayi, bisa rashin yiwa gwamnati biyayya da tsohon Sarkin ba yayi a cewar G...
An dakatar da wasan kwallon kafa na Faransa “har sai an sanarda shi” saboda barkewar cutar coronavirus, majiyoyin dake kusa da LFP, wadanda ...
Babban kotun tarayya da ke Abuja a ranar Juma'a ta bayar da umurnin sakin tsohon sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II daga inda aka tsare s...
Babbar kotun gwamnatin tarayya dake da zamanta a babban birnin tarayya, Abuja ta bayar da umarnin sakin Sarki Sanusi II da ake mai daurin ta...
Mazauna garin Awe sun bayyana jin dadin su da aka kawo tsohon sarkin Kano Sanusi garin Awe domin ya zauna. Mazauna garin sun ce wannan abu y...