Kungiyar Liverpool ta lallasa AFC Bournemouth da ci 2-1 a wasan da suka buga na ranar Asabar inda Bournemouth ce ta fara cin kwallo mintuna 9 kacal da take wasa amma Mohamed Salah da Sadio Mane suka f…
Kungiyar Liverpool ta lallasa AFC Bournemouth da ci 2-1 a wasan da suka buga na ranar Asabar inda Bournemouth ce ta fara cin kwallo mintuna 9 kacal da take wasa amma Mohamed Salah da Sadio Mane suka f…
Wannan wani martani ne da wani yayi Nafisa Abdullahi wanda akan bidiyon Tsiraici da anka fallasa na maryam booth. Wanda shine itace itama idan taja iska zata fitar da nata. Shine wani a shafin twitte…
From the stables of YNS star act and emPawa artist Dj Ab comes through with this amazing visuals dubbed “Crush”This track got featured of a friend and business pertner Deezell to give it more enticin…
Idan baku manta ba shafin Hausaloaded yana biye da kawo muku wannan rigimar da ke tsakanin zargin da akewa Hamisu Breaker da Tsohuwar matar mawaki adam fasaha. Wanda munyi ta kawo muku martanin mutan…
Shahararren malamin addinin Islama,Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya jawo hankulan mahukuntan Kano akan su yi doka akan masu cin zarafin fiyayyen halitta,Annabi Muhammadu(SAW). Hakan na kunshene a cik…
Dan wasan gaba na Super-Eagles, Odion Ighalo, ya bayyana yadda yake kunzige kudin abincinsa don kallon Manchester United tun yana yaro. Ya fadi hakanne kafin wasansa na farko na Manchester. Ighalo…
Tauraron fina-finan Hausa, Tijjani Asase da ya rasa mahaifiyarsa a jiya, ya saka hotonshi da mahaifiyar tashi a lokacin da take da rai inda aka ganshi yana gyara mata kumba. Allah Sarki, Muna fat…
Wata babbar kotun jihar Kaduna wacce Mai shari’a Binta Zubairu ke jagoranta ta bayar da umarnin dakatar da gwamna Nasir El-Rufai da duk wani jami’in gwamnati daga rushe gidaje sama da 2,000 a garuruwa…
A yau ne shafin Hausaloaded blog sun samu hujja wadda ke nuna tayi sabon aure ko ta samu mijin aure. Wanda jaruma aisha Humaira ta wallafa a shafinta na instagram. Kamar haka:- "MashaAllah congrats �…
A jiya ne tashar talabijin na jihar Kaduna (KSMC) ta fara watsa shirye-shiryen ta a bisa tsarin dijital. Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir Ahmad El-Rufa’i ya taya shugabannin tashar da ma’aikatan ta …
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal ya kai ziyarar ta’aziyya ga Alhani Sanusi Maikano wanda wasu ‘yan ta’adda suka sace dansa mai suna Usman dan shekara takwas kuma suka kashe shi. Yayin ziy…
Ga dukkan Alamu tauraruwar fina-finan Hausa,Sa’adiya Kabala ta yi Sabon aure bada jimawaba, kamar yanda Shafin hutudole ya fahimta. Daya daga cikin abokan aikin Sa’adiya, Aishatulhumaira ce ta bayya…
Sa bakin shugaban kasa Buhari kan rikicin Jam’iyyar APC ta kasa alamune da zai iya kawo dai dai to a tafiyar Jam’iyyar Mai mulki. Alamu na nuni da cewa shugaban Kasa Muhammad Buhari ya Fara sanya ba…
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Yobe a ranar Asabar ta bukaci jama’ar jihar da su yi taka-tsantsan tare da bayar da bayanan da za su taimaka wajen dakile hare-haren kungiyar Boko Haram. Hakan na kunshe n…
Allah ya sa Baban ya yi amfani da wadannan kwanaki da muka yi tare da shi a cikin kasa, ta yadda zai yi duba zuwa ga matsalolin talakawan da yake mulka. Shi ya sa muke amfani da wannan dama ta hanya…