Vanessa: Mawakiya 'yar kasar Amurka ta Musulunta ta kuma Musuluntar da iyayenta
Vanessa: Mawakiya 'yar kasar Amurka ta Musulunta ta kuma Musuluntar da iyayenta

Wannan labarin wata mawakiya ce wacce Allah ya nuna mata hasken Musulunci kuma ta karbe shi, inda sanadiyyarta ya sanya iyayenta duka suma suka Musulunta Vanessa wacce take 'yar asalin kasar Amurka, …

Read more »

Idan gwamnati ta ba mu dama za mu fadakar a kan cutar Corona -Mai Shadda
Idan gwamnati ta ba mu dama za mu fadakar a kan cutar Corona -Mai Shadda

A wata hira da mu ka yi ta musamman da daya daga cikin manyan masu shirya fim a masana’antar Kannywood, Abubakar Bashir Mai Shadda, ya bayyana wa majiyar mu cewa sun shirya tsaf domin yin fim din da …

Read more »

Kotu ta bada umarnin Oshiomhole ya koma mukaminsa
Kotu ta bada umarnin Oshiomhole ya koma mukaminsa

Wata babbar kotun tarayya a Kano ta jingine hukuncin da babbar kotu a Abuja ta yanke na dakatar da shugaban jam’iyyar APC na kasa Adams Oshiomhole daga mukaminsa.   Mai shari’a Lewis Allagoa, ne ya sa…

Read more »

Yadda na rika kama mijina na lalata da matan mamun sa ga shi Limamin Masallaci>>Mata
Yadda na rika kama mijina na lalata da matan mamun sa ga shi Limamin Masallaci>>Mata

Uwargidan wani Limamin masallaci a jihar Legas Rebecca Yusuf ta shigar da kara kotu a garin Legas tana rokon kotu ta raba aurenta da mijinta mai suna Yusuf da ta kama sau dayawa yana lalata da matan m…

Read more »

Harkar Fasa Kwabri Ta Karu Bayan Rufe Iyakokin Najeriya
Harkar Fasa Kwabri Ta Karu Bayan Rufe Iyakokin Najeriya

Hukumomin kasar Kamaru sun ce fasa kwabrin kayayyaki daga Najeriya zuwa kasar na karuwa, watanni 5 bayan da gwamnatin Najeriya ta rufe bakin iyakokin ta na kasa don hana haramtacciyar cinikayya.   A k…

Read more »

Sarkin Kano zai gurfana a gaban Hukumar Yaki da Rashawa
Sarkin Kano zai gurfana a gaban Hukumar Yaki da Rashawa

Hukumar da ke Sauraron Kararrakin Jama’a da Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta jihar Kano, ta gayyaci Mai Maratba Sarkin Kano Muhammadu Sanusi na II da ya gurfanar a gabanta domin yi mata bayani kan bada…

Read more »

An gano gidan da akewa Mata Ciki suna haihuwar jarirai a Ogun
An gano gidan da akewa Mata Ciki suna haihuwar jarirai a Ogun

Rundunar ‘yan sanda ta Ogun ta ce ta gano wata masana’anta da ake zargi da samar da jarirai a Imedu Olori da ke yankin Mowe a karamar hukumar Obafemi Owode na jihar. Mai magana da yawun rundunar, Abim…

Read more »

Fadar shugaban kasa ta bayyana shirin Buhari ga kabilar Igbo
Fadar shugaban kasa ta bayyana shirin Buhari ga kabilar Igbo

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ba da tabbacin cewa zai kammala ayyukan ci gaba a yankin Kudu Maso Gabashin kasar kafin karewar mulkinsa a shekarar 2023. Mai ba shi shawara na musamman kan harkar ya…

Read more »

Coronavirus: Za a dinga rufe Masallacin Ka’aba da dare
Coronavirus: Za a dinga rufe Masallacin Ka’aba da dare

Hukumomi a Saudiyya sun kara daukar matakai a masallacin Ka’abah ciki har da rufe masallacin bayan Isha’i a kokarin kasar na dakile bazuwar cutar Coronavirus.   Wata sanarwa a Twitter da hukumomin da …

Read more »

Coronavirus ta Fadadu zuwa mutum 3 a Legas
Coronavirus ta Fadadu zuwa mutum 3 a Legas

Cutar coronavirus ta kara fadaduwa zuwa mutum uku a legas, Kwamishinan lafiya na jihar, Farfesa Akin Abayomi, ya fada a ranar Alhamis da daddare.  Ya ce ban da mutumin Italiya da aka tabbatar ya kamu …

Read more »

ZANYI ZINDIR: Nafisa Abdullahi Tayi Karin Haske Kan Cewarta Zata Saka Hotunanta Tsirara Atube
ZANYI ZINDIR: Nafisa Abdullahi Tayi Karin Haske Kan Cewarta Zata Saka Hotunanta Tsirara Atube

via …

Read more »

Bidiyo : Kalli Bidiyo Dija Ta Tabbatar Da cewa fim Yafi Waka Wahala

An tattauna da AproDija mawakin kudu wanda anka haskaka da ita a cikin fim din "MATTI A ZAZZAU". Wanda shine ake mata tambayoyin abinda yasa tazo har ta aminta a fara daukar shin fim din hausa da ita…

Read more »

Dan kwallon Najeriya Odion Ighalo ya kafa sabon tarihi a wasan da Man United ta wa Derby 3-0
Dan kwallon Najeriya Odion Ighalo ya kafa sabon tarihi a wasan da Man United ta wa Derby 3-0

Tauraron dan kwallon Najeriya dake bugawa Manchester United wasa a matsayin aro, Odion Ighalo ya ciwa kungiyar tashi kwallaye 2 a karawar da suka yi a daren Alhamis na gasar daukar kofin FA da kungiya…

Read more »

Nafisa Abdullahi ta yi karin haske kan cewar da ta yi zata saka hotunanta tsirara-tsirara

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta yi karin bayani game da hotunan da a baya tace zata saka tsirara-tsirara.   Nafisa a lokacin da ake tsaka da dambarwar fallasa hoton bidiyon abokiyar a…

Read more »

Kayatattun hotunan nan na matashi me hidimtawa kasa sun dauki hankula sosai
Kayatattun hotunan nan na matashi me hidimtawa kasa sun dauki hankula sosai

A yayin da matasan masu hidimtawa kasa na shekarar 2019 ke murnar kammala hidimtawa kasar, wasu sukan yi abubuwa daban-daban dan nuna murna da wannan rana.   Shi kuwa wani matashin me hidimtawa kasa w…

Read more »
 
Top