Coronavirus: Za a dinga rufe Masallacin Ka’aba da dare
Coronavirus: Za a dinga rufe Masallacin Ka’aba da dare

Hukumomi a Saudiyya sun kara daukar matakai a masallacin Ka’abah ciki har da rufe masallacin bayan Isha’i a kokarin kasar na dakile bazuwar ...

Read more »

Coronavirus ta Fadadu zuwa mutum 3 a Legas
Coronavirus ta Fadadu zuwa mutum 3 a Legas

Cutar coronavirus ta kara fadaduwa zuwa mutum uku a legas, Kwamishinan lafiya na jihar, Farfesa Akin Abayomi, ya fada a ranar Alhamis da dad...

Read more »

ZANYI ZINDIR: Nafisa Abdullahi Tayi Karin Haske Kan Cewarta Zata Saka Hotunanta Tsirara Atube
ZANYI ZINDIR: Nafisa Abdullahi Tayi Karin Haske Kan Cewarta Zata Saka Hotunanta Tsirara Atube

via

Read more »

Bidiyo : Kalli Bidiyo Dija Ta Tabbatar Da cewa fim Yafi Waka Wahala
Bidiyo : Kalli Bidiyo Dija Ta Tabbatar Da cewa fim Yafi Waka Wahala

An tattauna da AproDija mawakin kudu wanda anka haskaka da ita a cikin fim din "MATTI A ZAZZAU". Wanda shine ake mata tambayo...

Read more »

Dan kwallon Najeriya Odion Ighalo ya kafa sabon tarihi a wasan da Man United ta wa Derby 3-0
Dan kwallon Najeriya Odion Ighalo ya kafa sabon tarihi a wasan da Man United ta wa Derby 3-0

Tauraron dan kwallon Najeriya dake bugawa Manchester United wasa a matsayin aro, Odion Ighalo ya ciwa kungiyar tashi kwallaye 2 a karawar da...

Read more »

Nafisa Abdullahi ta yi karin haske kan cewar da ta yi zata saka hotunanta tsirara-tsirara
Nafisa Abdullahi ta yi karin haske kan cewar da ta yi zata saka hotunanta tsirara-tsirara

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta yi karin bayani game da hotunan da a baya tace zata saka tsirara-tsirara.   Nafisa a loka...

Read more »

Kayatattun hotunan nan na matashi me hidimtawa kasa sun dauki hankula sosai
Kayatattun hotunan nan na matashi me hidimtawa kasa sun dauki hankula sosai

A yayin da matasan masu hidimtawa kasa na shekarar 2019 ke murnar kammala hidimtawa kasar, wasu sukan yi abubuwa daban-daban dan nuna murna ...

Read more »

Hotunan Hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad na da dana yanzu sun dauki hankula
Hotunan Hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad na da dana yanzu sun dauki hankula

Bayan da wani ya saka hotunan hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad na da dana yanzu, lamarin ya dauki hankula inda har bashir din ya mayar da...

Read more »

Gwamnatin Jihar Nasarawa Za Ta Mayar Da Almajirai Dubu 63,000 Zuwa Jihohinsu Na Asali
Gwamnatin Jihar Nasarawa Za Ta Mayar Da Almajirai Dubu 63,000 Zuwa Jihohinsu Na Asali

Gwamnatin jihar Nasarawa ta bayyana kudirinta na dawo da dukkanin yara Almajirai da ke kasa da shekara 10, zuwa ainahin jihohinsu, kamar yad...

Read more »

Hotuna: Shugaba Buhari ya gana da Shugaban APC da Gwamnan Ekiti
Hotuna: Shugaba Buhari ya gana da Shugaban APC da Gwamnan Ekiti

A yau, Alhamis, Shugaban kasa,Muhammadu Buhari ya gana da Shugaban jam’iyyar APC,Adams Oshiomhole da gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi a fa...

Read more »

Bidiyo : Kalli Bidiyo Abin Da Ya Sa Ake kirana Madagwal – Ali Artwork
Bidiyo : Kalli Bidiyo Abin Da Ya Sa Ake kirana Madagwal – Ali Artwork

Wannan wata hira ce da bbchausa keyi da jaruman kannywood mai suna "Daga bakin mai ita". Shine a yau sunka zanta da ali Artw...

Read more »

Masu yiwa kasa hidima 4 ne suka rasu inda 14 zasu sake maimata aikin
Masu yiwa kasa hidima 4 ne suka rasu inda 14 zasu sake maimata aikin

Mutane 4 masu yiwa kasa hidma NYSC na 2019 da aka tura Bauchi ne suka rasa ransu a cewar Jami’in hulda da jama’a na shirin. Sun mutu ne a ya...

Read more »

Masu cin gajiyar N-power za su karɓi albashinsu na Janairu da Fabrairu
Masu cin gajiyar N-power za su karɓi albashinsu na Janairu da Fabrairu

Babban mataimaki na musamman ga shugaban kasa kan samarwa matasa ayyukan yi, Mista Afolabi Imoukhuede, ya ce gwamnatin tarayya ta shawo kan ...

Read more »

Majalisa ta Amincewa shugaba Buhari ya karbo bashin Biliyan 22.7
Majalisa ta Amincewa shugaba Buhari ya karbo bashin Biliyan 22.7

A ranar Alhamis ne majalisar dattijai ta amince da rancen dala biliyan 22.7 wanda Shugaba Buhari ya nema bayan wata muhawara mai zafi wacce ...

Read more »

APC zata fara shirye-Shiryen Maye gurbin Oshiomhole
APC zata fara shirye-Shiryen Maye gurbin Oshiomhole

Kamar yadda Kafar Hutudole ta rawaito akan batun Wata babbar kotun gwamnatin tarayya dake da zama a babban birnin tarayya,Abuja kan batun da...

Read more »
 
Top