FITACCEN mawaƙi Nazifi Abdulsalam Yusuf, wanda aka fi da sunan Asnanic, ya bayyana mamaki kan yadda aka saka shi cikin jerin fitattun mutane 10 na Jihar Kano. Fim magazine na ruwaito. A ranar Lahadi,…
Kungiyar dadtawan kabilar Igbo, dake Kudancin Najeriya Ohanaeze Ndigbo, tayi gargadin cewa Ndigbo bazata hade hannu ta bar Fulani makiyaya su ci gaba da musgunawa al’ummarsu ba, ta hanyar fyade da kas…
Majalisar dokokin jihar Kano a arewacin Najeriya ta kafa kwamiti domin bincike kan Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II kan wasu korafe-karafe biyu da aka gabatar mata. Majalisar ta kafa kwamitin ne ranar …
Kasar Amurka ta saka ladar dala Miliyan 7, kwatankwacin Naira Biliyan 2.5 kenan ga duk wanda ya samar da labarin da zai kai ga kama shugaban kungiyar Boko Haram,Abubakar Shekau. Sanarwa ta fitone da…
Wata babbar kotun gwamnatin tarayya dake da zama a babban birnin tarayya,Abuja ta dakatar da shugaban jam’iyyar APC, Adams Oshiomhole daga Mukaminsa. Maishari’a, Dalami Senchine ya bayyana haka, Ya…
Hukumar lafiya WHO ta gargadi amfani da takaddar kudi inda tace hakan ka iya kara karfin ya duwar cutar coronavirus. ta shawarci yin amfani da hanyoyin zamani don kauracewa yin amfani da takaddun ku…
Rikici A Kannywood : Kalli Videon Yadda Wata Budurwa Ta Tona Asirin Yadda Hamisu Breaker Ya Kashe Mata AURE Ga bidiyon Nan ku saurara kuji daga bakin ita wannan matar. Mun Dauko Daga Shafin Hausaload…
Gettyimages Hukumar Hisbah ta Jihar Sakkwato ta kama wadansu mata biyu da ake zargin sun yi auren junansu (auren jinsi) suna zaune tare tsawon wata hudu. Hukumar na kuma zarginsu da shaye-shayen miy…
Diyar tsohon mataimakin Shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar, ta baiwa al’ummar kasar nan mamaki,bayan bude gidan sai da abinci a birnin tarayya Abuja mai suna PIESTA RESTAURANT. Walida wacce bata …
Wani matashi mai kimanin shekaru 19 Rafiu Adelena an kamashi da yiwa Mai shekaru 52 da haihuwa fyade. Lamarin ya faru a ranar 1 ga watan Maris 2020 a unguwar Ilesan Remo dake Jahar Ogun. An rawaito …
INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN Nanin Kofar Nasarawa (Fulani Tafada) daya daga cikin manyan ‘ya’yan Sarkin Kano Halifa Muhammadu Sanusi ta rasu a daren yau. Hakika wannan mutuwar ta girgiza n…
Wata mata mai shekara 30 mai suna Zainabu Muhammad da ke zaune a kauyen Makwalla a Karamar Hukumar Igabi ta Jihar Kaduna ta haifi ’yan hudu a gida cikin awa 20. Matar wacce haihuwarta 12 ta haifi ’…